Ba fah matsala muke dashi da yan izala ba!
Tunda sun yarda da Sunnah Kuma sun yarda da Qur'ani kaga duk Muna layi daya muma darika haka muke!
Babbancin shine mu girman manzon Allah muke fitowa dashi sukuma sai su zagemu saboda munce ba wani Abu mai darajan Manzon Allah S.A.W!
@UmmaAhmad12@Abdulbaseett Sallah Sunna ce ta annabawa ALLAH...tin kafin Manzan ALLAH annabawan Da suka rigaye Shi sunyi sallan....Kuma practical akazo aka koyama annabi Muhammad