illolin ciwo Bashin da Nigeria keyi daga kasashe.
Mai Gabatarwa: Halima Lukman
Babban Bako Bako: Dr Adam Abbas Hamid, Masanin tattalin arziki kuma mai sharhi akan harkokin yau da kullum.
Misalin karfe 9:00 na daren yau a agogon Nigeria
Ku dannan nan domin ziyartar shafin namu cikin sauki
https://t.co/EqIhbtiWgU
Yaushe za a dauna sata da bautar da yaran Arewa?
Hukumar daƙile safarar mutane ta ƙasa @naptipnigeria ta yi nasarar kama mutane 2 da kuma 8 da ake shirin yin safarar su a Kano jiya Juma'a.