Inna lillahi wa inna ilayhi raji’un
Kungiyar Patients and Destitute Welfare Organization (PADWO)
Mal. Abdullahi Muhammad
Hospital Number: 914333.
Wannan Bawan Allah Malam Abdullahi Muhammed Na cikin wani Rashin lafiya Mai tayar da hankali wanda Malam Abdullahi bashi iya cin abinci akan wannan matsalar da ke cikin bakin sa Yazo Ofishin Mu na PADWO dake Tsohuwar local government Argungu, Inda ya nimi a daura hoton sa domin a taimaka masa Da kudin da za'a yi masa aiki a Asibitin Koyarwa ta Tarayya ta Sokoto UDUTH...
Al'ummar Musulmi Wannan Bawan Allah na cikin Wani tashin hankali Mai tayar da Hankali domin Abdullahi Bashi iya cin abinci don Girman zatin Ubangiji Allah Al'umma ku taimaki Wannan bawan Allah ayi masa aiki Fisabilillah..
-Radiotherapy (EBRT): ₦1,020,000.00
-Chemotherapy (₦80,000 × 6 sessions): ₦480,000.00
-Investigations: ₦200,000.00
- Miscellaneous Expenses: ₦300,000.00
Total Cost of Treatment: ₦2,000,000.00
Inda kudin aikin sun kama Nera Miliyan Biyu Yima Allah sai ana daure Wallahi Don Allah a taimaka Fisabilillah..
Account Name: PADWO
- Account Number: 1019438130
- Bank: United Bank for Africa (UBA).
Muna Addu'a Ubangiji Allah Subhanahu wata'ala Ya Bada ikon taimakawa Allah ya bashi lafiya yasa kaffara ne kuma Allah ya bada ikon taimaka masa....
Patients and Destitute Welfare Organization PADWO MEDIA TEAM JUN 30/7/2026.
TUNATARWA!!!
Ayyamul beed zai fara ranar Lahadi 13 ga watan Muharram /28 ga watan Yuni-Talata 15 ga watan Muharram 1448/ 30 ga watan Yuni 2026 a Najeriya.
Abu Zarr ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ce da ni: "Idan kun azumci wani bangare na wata, to ku azumci 13,14 da 15."
Jareer bin Abdullah R.A ya ruwaito cewa Manzon Allah (SAW) ya ce: “Azumin kwanaki 3 na kowane wata shine azumin tsowon rayuwa, kuma ayyamul-beed shi ne na goma sha uku da sha hudu da sha biyar”. (Al-Nasaa’iy (2420) ya ruwaito; Albaani ya sanya shi a matsayin sahihi a cikin sahih al-Targheeb, (1040).
REMINDER!!!
Ayyamul beed starts Sunday 13th Muharram / 28th June-Tuesday 15th Muharram 1448/ 30th June 2026 in Nigeria .
Abu Dharr said: The prophet (ﷺ) said to me: “If you fast any part of the month, then fast the 13th,14th and 15th.”Muslim 1160, Bukhari (Vol. 2, Book 21, Hadith 274),
al-Tirmidhi (761); al-Nasaa’i (2424).
Jareer ibn ‘Abdullaah R.A narrated that the Prophet (ﷺ) said:“Fasting 3 days of each month is fasting for a lifetime, and ayyam al-beed are the thirteenth, fourteenth and fifteenth.” (Narrated by al-Nasaa’i (2420); classed as saheeh by al-Albaani in Saheeh al-Targheeb, (1040).
@moonsightingng
I don't know why your Reversal is taking more than 7 working days. Please on your terrible network because this is frustrating. @JaizBankNG@JaizBankNG@JaizBankNG
Tambaya: Ya kasance yanada Mata da 'ya 'ya 3, bayajin dadin zama da ita, kuma ya na tausayin ya yansa idan ya saketa, kuma Allah ya jarabce shi da tsanar halayenta.
- Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON.
Tomorrow is Friday. A gentle reminder regarding our Juma'a Feeding & Water Donation Drive
Join us in our mission to provide nourishment and hydration to those in need through our Weekly Juma'a Feeding and Water Donation Drive.
We are short of sponsors for Juma'a Feeding and water donation .
We have 16 feeding locations across Nigeria. Every Juma'a, we send sachet water to 10 hospitals & 5 communities Alhamdulillah.
Feeding budget per location is 40K.
Weekly budget for water donation is 250 bags which totals 75000.
. Your support can make a significant difference in shaa Allah.
Every donation counts!
Together, we can create a stronger, healthier community. Jazakumullahu Khairan aamin Ya Hayyu Ya Qayyum.
Kindly send your donation to:
0009299529
Al-afiya Academy Taj Bank
Realized Amount: ₦9,300.
No contribution is too small, let us come together to make a lasting impact!
Video: One of the feeding locations last week.