@bb_khamees Tou ki sani tabbacii na ubangiji ne kema babu tabbacin zakiyi adduar aka haifeki ai. Kawae idan baza kiyi aure ba kice ba raayinki bane amma ki dena irin wannan surutan. You are a celeb dole mutane zasuyi miki wannan tambayar so just try to answer with a yes/no @NafisatOfficial