Idan kana son ɗaukaka da albarka, ka taimaki na ƙasa da kai, kuma ka girmama na sama da kai. Idan kuma kana son faɗuwa, ka zalunci na ƙasa da kai, ka raina na sama da kai.
Annabi ﷺ ya ce:
“Ba ya cikinmu wanda ba ya girmama manyanmu, kuma ba ya tausayin ƙanananmu.”
— Isa Sadi