When nikkah (marriage) becomes expansive,Zina become cheap. Keeps weddings as simple and affordable as possible. May Allah in his infinite mercy, guide us to the right path Amin.
Good day.
shatawa mace layi ta ƙetara maka. Amma indai ita ce da kanta ta fika kuɗi kuma aka yi rashin sa'a tana da ilimin duniya, maganar gaskiya ka kama gaban ka ko ka koma inda ka fito. Idan ka ƙi saurara kuma tabbas zaka sha wahala kamar dai yadda ka saba gani. maganar Gaskiya kenan.
Duk yadda za'a yi, kayi ƙoƙari ka fi budurwar ka ko matar ka kuɗi. Ba laifi don ka nemi ɗiyar masu kuɗi, amma indai kana son ka samu nutsuwa a rayuwar auren ka sannan ka samu ingantacciyar sadaukarwar soyayya, maganar gaskiya kayi duk yadda zaka yi ka auri wadda ka fita kuɗi.
koda tana da tarbiyya sai ka sha wahala. Ka tambayi duk wanda zaka tambaya you will still come back to where I want to take you.
Abubuwa biyu ne kawai suke shatawa mace layi. Daga tsananin talauci sai zunzurutun arziki. Idan kaga mace tana maka yadda kake so,
kun tara yara ne sannan talauci ya shaƙe ku har wuya ba yadda ta iya. A wannan gaɓar mace zata iya jin maganar ka don a samu mafita a tsira da mutunci. Haka kuma idan kana da ƙarfin tattalin arzikin da komai ta buƙata zaka iya ɗauke mata, shima anan zai yi wahala ka