Mafarin cin ma muradun ku a intanet cikin harshen #Hausa. First indigenous African website-builder platform. Powering over 2000 Hausa websites on the internet.
A ranar Larabar da ta gabata ne, wato 1 ga wannan wata na Yuni, muka fara gudanar da Ajin mu na WhatsApp inda @King_abys ke koyar da Web development a cikin harshen Hausa. Sama da mutum 400 ne suka samu shiga wannan aji.
#ZamaniWeb#Hausa#Webdevelopment#HTMLCodingClass
An sanya manhajar ZamaniWeb cikin gwarazan manhajojin Africa na shekarar 2020 π
Muna godiya da kwarin gwiwar da dukkanin ma'abota ZamaniWeb ke bamu wajen ganin mun bunkasa wannan manhaja. Insha'Allahu za mu ci gaba da yin aiki tukuru domin biyan bukatun assasa shafukan ku.
Hakika za mu iya koyon wasu darussan rayuwa daga shekarar da ta gabata na 2020. Mun gode wa Allah da Ya kawo mu wannan lokaci lafiya.
Babban fatan mu a wannan #SabuwarShekara shi ne ci gaba da kasancewa lafiya.
Abokai muna maku barka..!! π
Mu hadu da ku gobe a wannan ajin domin sanin yadda ake gina website da blog kyauta tare da @zamaniweb @teamhabij @abzariya
Shiga WhatsApp group: https://t.co/WVkLO4ilir - #regrann @ WhatsApp https://t.co/ZUG5uAGpc9
Tambaya: Shin mene ne Adireshin Shafi?
Amsa: Adireshin shafin yanargizo wato 'website address' ko kuma URL a turance, shi ne abin da za a rubuta a kan manhajar shiga yanargizo wato browser domin budo shafi.