Na yi matuƙar takaici da wasu magoya bayan Real Madrid da suke farin ciki saboda Mbappé ya ji rauni. Na san ku ma za ku fuskanci sakamakon wannan abin da kuke yi.
Manchester City na iya fuskantar hukunci mafi girma a tarihin ƙwallon ƙafa na Ingila. Kungiyar ta fitar da wata sanarwa bayan rahotanni sun bayyana cewa an same ta da laifi kan tuhume-tuhume 114 cikin 115 da ake zarginta da su, waɗanda suka shafi karya dokokin kuɗi.