When the so-called leaders of tomorrow (youths) venture into politics with the sole mindset of getting rich, rather than making a meaningful contribution to society, then we have a serious problem.
Politics should be about service, sacrifice, accountability and the desire to make life better for the people. It should not be seen as an avenue to accumulate wealth, enrich oneself or secure temporary privileges.
The tragedy is that many young people who should be challenging the status quo are gradually becoming part of the very system they once criticised. Instead of holding leaders accountable, they are waiting for their own opportunity to benefit from the same system.
We cannot build a better society with a generation that sees political office as a shortcut to wealth rather than an opportunity to serve.
PR Bots on my mind.
Kudos @Abbahikima
Planning to build an event centre? We specialise in marquee tent construction, delivering quality structures designed for comfort, durability and functionality.
For enquiries and quotations:
📞 07057756563
DM @Haqq_prefab
Be careful with people who only celebrate you when you're struggling. Some people are comfortable being around you as long as they don't have to watch you become better than them
Some ladies are deadass crazy!!! Okay but why is she trying to get back together with him and also saying she wouldn’t wish what he’s put her through on anyone?
DA ALAMU ZA A SHA MAMAKI IN AN BINCIKA DUKKAN TSOFFIN RAMUKAN KUZA NA DURA DU
A sanadiyyar jajircewa da sojoji karkashin Manjo Janar Umar Ibrahim Muhammad su ka yi wajen binciken tsoffin ramukan hakar kuza a Dura Du da su ka zama kududdufai da kan tara ruwan damuna, sun yi bincike a ramuka 32 kafin bayanan sirri su sa su maida hankali kan gudan da su ka gano motar marigayi Janar Idris Alkali da wasu motoci, keke-napep A DAIDAITA SAHU da babura na mutanen da alamu ke nuna an sheke su.
Ga wanda bai sani ba, Dura Du anguwa ce a kokuwar Jos yankin Jos ta kudu kuma mahaifar tsohon gwamnan jihar Jonah Jang. Gabanin mulkin gwamna Simon Lalong, kusan Jang bai shunfuda ayyuka a yankin Hausawa Jasawa na Jos ta Arewa ba ga misalin anguwar Rogo. Amma an shunfuda tituna a Dura Du. Farkon mulkin Jang ma a gidansa da ke Du ya zauna ya na mulki daga can kafin can karshe wajajen 2014 ya gama kaurar da gidan gwamnati daga Rayfield zuwa karama ko sabuwar Rayfield. Hanyoyin nan da Jang ya shunfuda a Dura-Du ke yaudarar matafiya su ratsa ta t@rkon m◇tuwa don ficewa daga dogon garin cikin sauri da nufar wa imma kwanar Bauchi ko bulla ta can Marabar Jama'a ga masu hawa hanyar Jos-Akwanga.
Yaya za a samu mata 500 masu shigar ts!raici su yi zanga-zanga don hana yashe ruwan wannan rami na kuza? Wannan ya nuna sun san me a ke boyewa a ramin. Matan sun yi ikirarin m@sifa za ta shafi 'ya'yansu da yankin in an yashe ruwan? Yanzu mun gane m@sifar ita ce tonon as!rin kis@n g!lla ga m☆sulmi matafiya da su ke da ma alamu na Hausawa masu tuka keke-napep da babura.
Ina ma sojojin nan sun samu damar yashe dukkan ramukan na Dura-Du don gano abubuwan al'ajabi na jin@ne da Berom@wa su ka shanye. Har dai za a samu zaman lafiya mai dorewa a Filato sai gwamnatin jihar ta hukunta Berom@wa ko tilasta shugabannin add!nin k!rista irin su Ezekiel Dach●m● sun canja salon wa'azi da daina ing!za matasa 'yan ina da k!sa. Duk in haka ya gagara sai an damka jihar ga kantoma na mulkin dokar ta baci don gyarawa miy@gun iri zama.
Mu gamu a fitowa ta 10 ta wannan fitila mai haska asalin fitin@r Filato da ta yi hannun riga da farafagandar rikicin manoma dawa masu kiwon al@de da kuma makiyaya masu kiwon shanu.
Nasiru Adamu El-hikaya
Rihanna just shared some new pictures from her private wedding to A$AP Rocky on her Instagram Story, along with the caption:
“Married the baby daddy. Y’all can stop asking now. 😆”
Kim Kardashian has reportedly decided to give up on retaking the California bar exam, admitting she no longer has the time or interest. Apparently, her sudden passion for law was fueled by her unresolved feelings for Kanye, and becoming a lawyer was the perfect distraction.
Now that those feelings are gone and she’s happy with Lewis, she has other priorities. She’s not about to let a failed ambition interfere with her relationship.