The Chief of Army Staff (COAS), Lieutenant General Olufemi Oluyede, extends goodwill to all officers, soldiers, and families of the Nigerian Army as they celebrate the Christmas season and prepare to welcome the New Year 2025.
Satan always wants you to worry. He makes you worry about what’s to come so you won’t be at ease now. He makes you doubt the Almighty’s Mercy. He makes you feel hopeless. Stop listening to him. Focus on your Lord and His plans for you.
@abdulrimi@Necessary_Cho@Yasjay_@el_bonga Unless kuma you’ll ask how do we prove religious scriptures and references to be the truth in relation to the constitution. Wannan kuma I can’t tell you ga yadda za ayi.
@abdulrimi@Necessary_Cho@Yasjay_@el_bonga Right.
Yanzu, ko a court setting, u try to prove cewa interpretation na part of constitution is right or wrong by providing precedence.
Nan ma sai a kawo clear cut proof daga ingattatun references na cewa they’re wrong.
@abdulrimi@Necessary_Cho@Yasjay_@el_bonga Kana batun belief, so kenan in some religions da ke da masquerade masu dukan mutane, sabida “religion” ne shikenan ba za a ce assault ba ne ko?
@MazaSadeek@el_bonga Mallan Sadeek, ina aka taba yin tawassali da bidi’a? Idan za ka roki abu, ka roki Allah direct. Amma ace har sai ka dangana da wani bawan Allah, wanda shi kanshi ta kanshi yake.
Haba, muke gayawa kan mu gaskiya mana.
@abdulrimi@Necessary_Cho@Yasjay_@el_bonga Kaima ka goyi bayan shi kenan, “constitution should be the compass”.
Muna cikin matsala indai har ba za a ga abu da ba daidai ba ce ba daidai din ba ne. Call a spade a spade!
Ga can wani kuma ya ce tawassali suke.
Dan Allah ina ake tawassali da bidi’a?
@Hmkafi2@opmoon21@amustapha623@el_bonga Ka ce “tawassali” suke.
Ina ka taba ji an yi tawassali da bidi’a?
Shi tawassali da abun me kyau ake yi, kamar sadaka ko wani abun alheri da Allah ke so.
Amma mutane sun zo su tadda wani baawa sun dauke shi madoga kenan, haba yallabai, ka dubi lamarin nan.
1. Use the Pomodoro Technique.
The Pomodoro Technique is a time management technique that involves working in focused 25-minute increments, followed by a 5-minute break.
After four cycles, take a longer break of 15-30 minutes.
This technique can help you stay focused and avoid burnout