I pay 42% tax every month in Germany but if:
1. I loose my job, the govt pays me 60% of my salary and help to find a new one
2. I have access to 3 years leave if I have a baby with a percentage of my salary and my job will wait for me until I resume.
3. Education is free in govt schools from primary to PhD
4. For every child I have, they get paid €250 monthly until they turn 18
5. I can buy a monthly ticket of €56 monthly and can travel all around the country via train (not high speed) and buses.
6. At any emergency, once you call the ambulance, it arrives within 20 minutes
7. Deffribilators and SOS access are available at every train station and high ways.
8. If I get stock in a country, I call the govt and they come to my support.
Let me stop here.
You that will pay about 30% tax in Nigeria that was copied 90% from the UK tax law, what will you get?
Mutan Makka sun bawa HASSAN BN THABIT kuɗi akan ya aibata Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama a cikin waƙa, irin aibatawar da tarihi zai daɗe yana ambatonta.
Hassan ya tsaya a hanyar da Ma'aiki yake wucewa, yana hango shi, sai ya kasa ƙura masa idanu balle ya ga aibunsa, saboda kyawun hasken fuskarsa da kuma kwarjininsa.
Hassan ya koma ya basu dukiyarsu ya ce: Ya Allah! Ka zama sheda lalle n shaida Muhammad Manzon Allah ne.
Ƙuraishawa suka ce masa: wannan ba shi ne aikin da muka saka ka ba.
Sai y ce: Tun da nake ba taɓa ganin kyawun halitta ba irin halittarsa (Sallallahu Alaihi Wasallama).
Da na ƙura masa Ido domn aibata shi; kau da idona na yi saboda tsananin hasken fuskarsa kar in makance.
Tsira d Aminci su tabbata a gareka y wanda duniya ta yi haske da haskensa.
- Sukairaj Hafiz Imam.
Sheikh Jafar had an incredibly impactful way of Tafsir that resonated deeply with everyone. Even if you listen to his Tafsir now, it feels as if he is speaking in the present moment. May his gentle soul continue to rest in peace.