Absolutely true! His competence, integrity, and exceptional track record speak volumes. Having a leader of his caliber steer Gombe State would be a tremendous blessing and a game-changer for regional development.
@ProfIsaPantami
"A addininmu, siyasa ita ce shugabanci. Malamai ba su da abin da za su ษoye wa al'umma. Don haka, bai kamata mutum mai hankali, wanda ya san abin da yake yi, ya guji shiga siyasa saboda tsoron yarfel ko suka ba."
โ Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi
Sheikh Gumi ya bayyana hakan ne a yau yayin wata tattaunawa da ya yi a shirin safe na BBC Hausa, inda ya yi tsokaci kan matsayin siyasa da rawar da malamai ke takawa a cikin al'umma.
To Kai Mallam idan malamai basu shiga sun gyarataba ta yaya kakeso ta gyaru? Yaki ba abun sobane haka ake sa manzanni suyi don tahakane za'a samu maslaha! Don Nasara Professor muyi duk abunda ya dace don yaki Dan yaudarane akarmakalla ka tuna da Wannan! Manufarmu mukawo sauyi!
@IbrahimMuhdSan6 To Kai Mallam idan malamai basu shiga sun gyarataba ta yaya kakeso ta gyaru? Yaki abun sobane haka ake sa manzanni suyi don tahakane za'a samu maslaha! Don Nasara Professor muyi duk abunda ya dace don yaki Dan yaudarane akarmakalla ka tuna da Wannan!
If scholars continue to remain on the sidelines while lamenting the state of governance, they surrender the opportunity to transform ideas into policy. But when they step forward, they should neither be applauded automatically nor condemned instinctively. They should simply be afforded what democracy promises every citizen: the right to compete and the opportunity to be judged by the people.
Read more: https://t.co/WaHeGSOEnH
Professor Isa Ali Pantami (Majidadin Daular Usmaniyya) serves as a public servant, not a professional actor, and his actions demonstrate that honesty remains a valued trait, proving that an honest politician is not simply an oxymoron. @ProfIsaPantami@Danmasani_Gombe@Ibrahim