@robidyapp are scammers posted 0xacdCb31d20A7867558a9a6F02392F21d4405cD0f and later deleted it after damping on there community. Shame on you
#ROBIDY IS SCAM
Dis girl blocked me 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Wata yarinya ce haka tana burgeni, sai ban mata magana direct ba (cos da uniform nake ganinta) nasa aka nemo min number enta, munyi waya kamar tana yina ashe tana jira mu gama ta blokeni. Bayan na qirata da wani sim en mukai waya lapia kaman ba itace me blocking ba, ashe gwarzuwar tana so ne mu gama waya ta sake blokeni.
Wai dan Allah me take nufi dani ne? Kuma wallahi naji kamar da gaske nake sonta