🌟 Today's Tip for Community Growth 🌟
Engagement is key! 🚀 Foster meaningful interactions with your community by asking questions, responding to comments, and creating polls. Building strong connections will lead to organic growth and loyal supporters. Let's grow together, Genesisweb3 is here to help you! 🌱 #CommunityGrowth #Engagement #web3marketing
hakan kaskanci ne.
5).bamu cika bari Matan mu suje wuraran cin abinci saboda wadatar da Allah ya Yimana kuma muna daukan hakan a matsayin tozarci.
Matan mu sarakai ne ba sharar titi ba.
Daga nan kuma nayi shiru mita ta ƙare
Budaddiyar wasika da harshen hausa zuwa ga @_hafsat_paki
Duba da cewa baki san komai ba game da yaren hausa, amma ina da yakini cewa sauran jama'a zasu yi miki tarjama. Tare da girmamawa ina son warware wasu zantuttuka Wanda naga ana
duk wadannan babu kamarsu a Kaduna indai magana ake ta turanci amma bakano Bai bar karatun Arabiyya ba Wanda kaso 50/100 yan kano suna jin wannan yare.
3). Munfi gane asuwaki saboda yafi lafiya kuma shine sunna ta tabbatar
4). Matan mu basa tuka mota saboda mu a gunmu
Gawarwarar bayanan ki daya bayan daya.
1) muna son amfani da launi kore ..Sabo da ruko da sunnar manzo (SAW) Wanda shine launin yan aljanna.
2) duk da cewa a kano a kawai irin su Prof Ibrahim B kano I.B.K da su Prof Aliyu kamal da su jammaje Da Sarki Sunusi,