Ya Allah, Please have mercy on us and on our family as we struggle to deal with our family problems. Please strengthen us and put love and mercy in our hearts for each other.
Muna rokon Allah, Ya datar da mu da daren Laylatul Qadr, da imani da neman lada gare Shi.
Allah Ya jikan iyayenmu da malamanmu da yayanmu da yan'uwanmu da aminanmu.
Allah Ya karbi ibadunmu da addu'o'inmu. Allah Ya sanya Aljannah ce makomarmu, Allah Ya datar damu da dukkan alherin duniya da lahira.
Allah Ya amintar da mu, Ya albarkarce mu.
Ya Allah duk mai kaunar mu, Ka kauna ce. Yaa Allah wanda Ya nufe mu da Sharri, Allah Kai ne Allah, Mun bar ka da Shi, Yaa Allah, Ka isar mana.
#Ramadan
#LaylatulQadr
Ya Ubangiji🥹🤲🏽💔
Duk wani tsinanne da yake da hannu a wannan ta’addanci da rashin tsaro a arewacin Nigeria Ya Allah ka wulakanta shi, ka tozarta shi, katarwatsa shi, karusa shi, kahalakar dashi.
Aameen.🙏🏽