Kada ka karaya idan rayuwa ta jinkirta maka abin da kake so. Wani lokaci jinkiri ba ƙi ba ne, shiri ne.
Kai da kake karanta wannan, ka ci gaba da ƙoƙari, ka yi haƙuri, ka dogara ga Allah. 🤲🏽❤️🩹
Wane darasi ne rayuwa ta koya maka cikin wahala? 👇🏽
Netanyahu, wanda ake zargi da aikata laifukan yaƙi, yana magana ne a gaban kujerun da babu kowa a Majalisar Ɗinkin Duniya, yayin da wakilai ke fita daga zauren. 🇺🇳