I will not defend Fulani wrongdoing just bcus they are my people.
Injustice is injustice. Tribe or religion is not a shield.
Destroying someoneโs livelihood nd refusing to live in peace is cruelty, not culture or religion
I wonโt cover crime bcus the criminal looks like me.
Ka iya guje wa ramuwar gayya, amma ba za ka iya guje wa sakamakon abin da ka aikata ba. Don haka ka kyautata wa mutane, ko da lokacin da ba su kyautata maka ba.โ ๐คฒ๐ฝโค๏ธ
@Sarl_mah Haka ne wallahi. ๐คฒ๐ฝ Kada fushin zuciya ya sa mu aikata abin da za mu yi nadama a kai daga baya. Allah Ya kiyaye mu daga zaluntar kowa. โค๏ธโ๐ฉน๐๐ฝ