@SenatorAAYari Allah ta'alah ya rusa APCn azzaluman kasar nan, Allah kar ya baku sa'ar da kuke nema akan wnn tafiyar, Allah ya tarwatsa ku duka azzalumai fajirai kawai
@B_ELRUFAI Asslm.honorble ina matuƙar alfahari dakai,kasan cewa ta niba dan asalin jihar kaduna bane,nakasan ce ni haifaffen jihar katsina ne,amma yadda salon gobnatin mahaifin ka watau, MLM NASIRU EL-RUFA'I,ya tafiyar da mulkin sa ba tare da tsoro ko tunanin barazanar wani abu ba.
@G_sparking Allah ya jiƙan sa yayi masa rahma, Allah ya ƙyautata maƙwancin sa, Allah kuma ya bada hakuri da juriyar rashin sa, Allah ya sada shi manzon rahma Annabi Muhammad Rasulullah (S.A.W)
@_dinomelaye Kusa Allah lkc ne,haka duk irin maguɗin da kukayi haka abin zai dawo muku,ka barsu ɗan amanar #ATIKU,Wata rana sai lbr,ya Allah ka isar mana da abinda aka cutar damu akai.
@ummikarama Hakan yana nufin kenan ya kamata tun wuri bai ƙure miki ba,kiyi ƙoƙarin ganin kin samu mijin aure,don Allah subhanahu wata'ala yayi miki kallo irin wanda yake yiwa mata nagari,watau macen da taka ɗakin mijinta.@UK