@Esv_omar@kisainasir@Waspapping_ Malam Malikiyya fa ba addini bane, ba Wanda zai tambaye ka wace mazhaba kabi idan Ka mutu, Amma za a tambaye ka idan Ka bi manzon Allah KO ba Ka bi ba.
@Esv_omar@Waspapping_ Shi bin malikiyya KO wata mazhaba fa ana yi ne kawai inda suka dace da daidai. Amma abinda ya zo a hadisi shine "ko wane aiki sai da niyya, kuma ko wane mutum Yana da sakamakon abinda yayi niyya" .
To anan ba sharadi bane sai niyya ta da ta Liman ta zama Daya.
@BashirAhmaad The only chance for Obi to be president of this country is for him to liaise with Atiku and defeat Tinubu. Then, Obi will take over from Atiku in the next four years.
The reality is, no ticket headed by a southerner will ever defeat Tinubu.