@ukashaidris41@Realyaseer Wannan misalin da kayi babu wanda zaiyi sai jahili wanda baisan menene ma’anar musulunci ba ma, a wajen Allab babu wanda yafi wani sai da tsoron, matsayi na kudi ko na mulki aikin banza ne a wajen Allah
A akida Al-asha’ira da Maturidyya
A fikhu Malikyya, Shafi’i, Hanbali, Hanafi da Ahlul Hadith. Kaga su kuma Izala-Salafiyya duk Sun saba da wadanna jama’ar bal a wajensu majority dinsu ma mushrikai ne.
Wadannan sune Ahlussunnah indai kana binsu baka bukatar sai ka kira kanka Ahlussunnah, idan ka saba musu I’m sorry to say but ko zaka shekara 1000 kana kiran kanka Ahlussunnah yaudarar kanka kake
@Nazeephy_@MyAbdool Na fahimci kwakwalwarka bata fahimta kamar ta gyatuminka DAHIRU an tambayeka ka kawo abu daga Qur’an ko hadith maimakon kaina kawo ka tafi bada ma’anar Hadith, toh cemaka akai kowa Jahili irinka
@northerner120@_hafsat_paki@Alamin_A380 Tunda baka fahimci me nake nufi vh nasan bakasan ilimin Hadith vh so tsayawa yi maka bayani ma batawa kaina lokaci ne