Do you remember when you joined X? I do! Thanks to Twitter reminders....wink...
I joined some 13 years ago, I guess it's time I make my twitter sorry X account more meaningful.
Cheers to better days...
#MyXAnniversary
Mai Alfarma, Sarkin Musulmi, Alhaji (Dr) Muhammad Saad Abubakar, CFR, mni, Sultan of Sokoto, kuma shugaban musulmai na Nigeria, ya sanar da ganin wata yau Jumu'ah, kan cewa gobe Asabar shine 1 ga watan Ramadan na 1446AH in sha Allah.
Allah ka samu daga cikin wadanda zasu samu Aljannar Firdaus dalilin watan Ramadan, tare da iyayen mu da malaman mu da zurriyyar mu.