A ranar 27 ga watan Nuwamban 2025 ne fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rasu bayan shafe kusan shekaru ษari a duniya.
Tambayar da mutane da dama ke yi ita ce: Su wane suka karษi nauyin ci gaba da ayyukan da ya assasa?
๐ธ - Aminu Kutama
Sun isa Nijar ne bayan wata yarjejeniya da aka ฦulla tsakanin sojojin Nijar da ke mulki da kuma Rasha domin ฦulla ฦawancen tsaro.
ฦarin bayani: https://t.co/qlFgYvn5a8