Allah Ya sa rabonmu cikin kowani kaso ya zama soyayyar Sayyiduna RasululLah SallalLahu AlaiHi wa AliHi wa sallam ta gaskiya,
Allah Ya bamu soyayyar ba Don Muna da Ladabin daukanta ko Mun san Haqiqaninta ba, ba don halinmu ba
Allah Yayi mana ta mabubbugar Zalika FadhlulLahi💓
Makirci da baƙin zalumcin da Ƙasashen Musulmai ke fuskanta a Gabas ta tsakiya, bashi da nisa da mu a Yammacin Africa.
Gwargwadon yanda muka fahimci wannan da wuri, kuma muka yi aiki domin hana tabbatar gurace-guracensu, gwargwadon yanda muka ceci kawunanmu.
@Supheey MashaAllah, Allah Ya raya Irfaan, Allah Ya dayyabah, Allah Yasa Ya zama sanyin idanunku, Allah Ya qaro maku budi na alkhairi alfarman Sayyiduna RasululLAHI SallalLAHU alaiHI wa aaliHI wa sallam