Sako daga Dr. Maryam shetty tace tana godiya sosai da yadda ake nunamata kauna kuma tace da masoyanta karsu damu daji da sukayi ancire sunan ta daga jeran Ministoci dama haka Allah yayi
Slm Muna godiya ga Allah wanda yabada ikon da akasa suna na a minista Wanda yanzu haka mukasamu sanar wa ancire ni ina godiya ga masoya na karkuda mu da hakan dama haka Allah keyi ngd sosai
Zuwa Ga dukkanin masoya da magoya bayan Dr.BMaryam Shetty Bayan Gaisuwa tare da fatan Alheri tace shaida maku cewa tana godiya tare da Gaisuwa ta Musamman a gareku bisa kauna da goyon baya da kuke nuna Mata saboda samun sunanta a jerin sunayen ministoci da shugaban kasa yayi
Wlh fa duk wani namiji mace tafishi kima ko bawani abu dai ita uwace kowa asalisa ita ce dan haka mudai na rainasu suma su dai na raina mu duk kyaun mace gidan mujinta shine daraja ta