Kunji Mai Naji kuwa ?
Kafin Nan De Allah Yakarama Maulana @profmaqari Lafiya da Nisan Kwana mai Albarka.
Tunda sunce A Nassi To Yau Professor Acikin Qur'ani Yake warware Subuha da Jahilcin Lakurawa.
A saurara da Budaddiyar Zuciya za'a amfana.
@jibreelKhalil Point of correction. Bai kamata ka maimaita abinda suke fada ba suma a caption din naka. Kamar yanda shima bai anbaci inda suke cewa ba. Nagode
TSOHUWAR AJIYA: Jawabin tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Engr.Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da ya ambaci kalmomin, Mahaha, Wuju-wuju, Jan Baki da Goro Ɗan Ujule lokacin yana yaƙin neman zaɓe a jam'iyyar PDP.
Thank you, Mr. Daniel Bwala, SA to President Tinubu, for helping Nigerians understand exactly why Tinubu should not be voted for in 2027.
If you come across this video please repost🔄 let's appreciate Mr Bwala for speaking.
Instead of watching Netflix or football tonight, spend just 1 hour on this.
A full Claude AI course that shows you how to build and automate almost anything.
The people who take this seriously tonight could wake up tomorrow with a skill most people won’t have even after 2 years.
If you’re busy tonight, bookmark this post, so that you can watch it tomorrow or anytime of your convenience.
Isowar Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammadu Sanusi II, CON, Birnin Tarayya domin halartar jana’izar mahaifiyar Malam Nasir El-Rufai.
Sunday, 29 March 2026.