@Shazaamerh Hauka maganin ka Allah, gaskiya iska tana wahalar da mai kayan kara, duk wanda kaga yana da mahassada to yayi wa addini hidima, Allah ya jikan Shaikhul Islam.
@alidreeth A'a shima Kur'ani kariya ne amma idan za'a zauna ko yada zango wannan addu'ar itace tazo, shi kuwa Kur'ani akwai surori da ayoyi na neman tsari, Allah ya sa mudace.
@AlkazeemY Kuma shin lokacin akwai kuynagun ko babu, shifa addini ba ra'ayi bane ko molonka? Hujja zaka kawo cewa ya fadi Hakan? Sannan idan ka nada abinda ya fi nasa sai ka wo, ba shashanci ba
@AlkazeemY Abin da Imam al-Dhahabi ya kawo
A cikin littafin سِيَرُ أَعْلَامِ النُّبَلَاءِ, na Imam al-Dhahabi, Juzu'i na 12, shafi na 450–451, an kawo wata magana daga marubucin Imam al-Bukhari, Muhammad bn Abi Hatim.
Imam al-Bukhari ya ce masa:
«لِي جَوَارٍ وَامْرَأَةٌ، وَأَنْتَ عَزَبٌ»
@MalcolmAlkalee Sannan kai baka kawo hujja da ta rushe ta Sheikh ba, to yaya zaka dakko abu ka turo babu tantancewa, kai kasan mene ilimi? Allah ya sa ku gane, duk abinda zakuyi na sukar hadisai, sai dai kuyi.
@MalcolmAlkalee Don haka kaji tsoron Allah, Imamul Bukhari yana da aure, sannan duk malamai idan suna lissafa malaman da Allah bai ƙaddara sunyi aure ba, basa lissafa Bukhari, sannan maganar duk gari yana siyan bayi ba haka bane, saboda Malam bai fadaba.
@MalcolmAlkalee Abin da Imam al-Dhahabi ya kawo
A littafin سِيَرُ أَعْلَامِ النُّبَلَاءِ, na Imam al-Dhahabi, Juzu'i na 12, shafi na 450–451, ga wata magana daga marubucin Imam al-Bukhari, Muhd. bn Abi Hatim.
Imam al-Bukhari ya ce masa:
«لِي جَوَارٍ وَامْرَأَةٌ، وَأَنْتَ عَزَبٌ»
@Yar33ma_Cisse Bakwa gane addini, idan akace ga wani tsari na karantar da mutane, to waye yace laifi ne, kuma shin ance wanda yaja baki da wanda bai ja ba wani yafi lada? Kun kasa gane menene addini, Kufa duk wata bidi'a da kuka kirkiro sai kun bata falala da molonka
@Alkaitawiydot Malamai masana kasan sunfimu son Annabi saw da yiwa hadisan sa hidima kuma basu yi inkarin hadisan ba sai ku yanzu yan tsugulutun jahilai kuzo kuna ƙaryata Allah da Manzonsa, to babu wani hadisi da ya ci karo da aya, wanda ya sani ya sani ....
Allah ya shiryeku
@Alkaitawiydot Abinda da ya faru sau ɗaya bashi da gamewa, kuma waye yace don wani yana so yayi mu'amala da mace sai ace ta shayar dashi don kayi fassarar yankan gatari, sai kabari idan irin mas'alar ta faru sai ace za'a kafa hujja da shi,
Sannan ka kawo fassarar kwararrun
@Alkaitawiydot A gaskiya kaji tsoron Allah, a wani hadisi Annabi saw yace duk sanda kukji hadisina to kuyi zaton abinda yake mafi dadi kuma mafi daukar maana mai kyau,
Na biyu:
Malaman Usul irin waɗannan hadisai suna kiran mas'alar واقعة عين لا عموم لها