Hadisin da yake cewa idan an haifi jariri aka mishi ƙiran sallah a kunnen dama da iqama a kunnen hagu Shaiɗan bazai shafe shi ba maudu’i ne. Hadisi ne na ƙarya.
Daga bakin Sheikh Ja’afar Mahmud Adam.
So dialysis is now 50-60k and atleast 2 sessions a week making it about 100k per week and 400k in a month 🤦♂️….one of the greatest ni’ima is good health…just say” Alhamdulillah”…..Marasa lfy Allah kara sauki ya Baku ikon cin jarabawar nan 🤲