DON ALLAH A TAIMAKE NI 🚨Kaduna
Wannan mashin ɗina ne, an sace shi. 😭💔
Ina roƙon duk wani ɗan’uwa da ya ga wannan mashin ko ya san inda yake, don Allah ya taimaka ya sanar da ni ko ya sanar da jami’an tsaro.
Mashin ɗin yana da alamomin da za a
@Sarki_sultan@ProfIsaPantami 🇳🇬 MU TATTAUNA CIKIN GASKIYA — RA’AYINKA YAKE DA MUHIMMANCI
A yau ina so mu yi magana cikin mutunci game da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da halin da Najeriya take ciki.
👇 Idan kana ganin gwamnatin tana yin abin da ya dace, ka bayyana mana:
Wane abu ne
@RavenNetworkHQ@Dev_Mustee
We have 30 Scholarships Giveaway, ayi following wannan 2 Account, tareda liking and retweet na wannan space sannan a sakamana shedan a karkashin wannan Space zamu zaba winner's gobe idan Allah yakaimu lafiya.
Note: ba karkashin wannan Comment ba karkashin Comment na Space za'a saka.
ऐसे ही नहीं शेर ��ो जंगल का राजा कहा जाता हैं।
एक भटकता हुआ नर शेर लकड़बग्घों के इलाके में पहुंचा, तो उसे चारों तरफ से दर्जनों लकड़बग्घों ने घेर लिया।
आमतौर पर झुंड में शिकार करने वाले लकड़बग्घे अकेले शेर को भी परेशान कर सकते हैं, लेकिन शेर ने अपनी ताकत और हिम्मत से सबको पीछे हटने पर मजबूर कर दिया। उसने दहाड़ते हुए आगे बढ़कर अपना दबदबा दिखाया और आखिरकार पूरा झुंड उससे दूरी बनाने लगा।
यह घटना बताती है कि जं���ल में सिर्फ संख्या ही नहीं, बल्कि आत्मविश्वास, ताकत और सही समय पर लिया गया फैसला भी बहुत मायने रखता है।
Surah Al-Ahzab 🤍
It is not the wealth of this world that will save you. It is the Qur’an that will be your light and source of salvation on the Sirat.
Hold firmly to the Qur’an in this life, and may Allah make it an intercessor for us in the Hereafter. Ameen. 🤲🏽
🤲 YA ALLAH, KA BA MU ZAMAN LAFIYA A ZAMFARA DA NIGERIA BAKI ƊAYA. 🇳🇬❤️
Ya Allah, Ka kawo mana zaman lafiya, tsaro da kwanciyar hankali.
Ka kare garuruwanmu, ƙauyukanmu da iyalanmu daga dukkan fitina da tashin hankali.
Ya Allah, Ka shiryar da masu
Ko ta wace hanya malaman addini za su iya amfani da AI?
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Nur Khalid ya bayyana yadda yake amfani da ƙirƙirarriyar basira wajen karantarwa.
📸 - Abba Auwalu/Aminu Kutama