@HAHayatu@jrnaib2 Because you have no regard for Islamic scholars, you now turn around to blame them. Where were Abdullahi Umar Ganduje, Nasir El-Rufai, Abubakar Badaru and the rest of Arewa political heavyweights in 2023? Stop shifting blame to only one side.
@bapphah 2- Asibiti. Yanzu haka idan kaje Asibitin yara na Zoo Road, ko kaje Asibitin Imam Wali (Na bada example dasu ne saboda naje na gani) Nurses ne suke consultation, Idan abu yaci tira se a tura wajen doctor. This is very alarming
@Kyusufabba Assalamu alaikum, your Excellency ina tunin batun wadanda sukayi aikin transition subcommittee. Har yanzu ba'a biyasu hakkin su ba ballantana su dandani gwamnati. Allah ya sa me girma gwamna ya kalli al'amarin.
Fatan alkhairi
@babarh_ A daure a sanar da me girma gwamna cewa har yanzu fa yan transition subcommittee ba'a biyasu ba. Wadanda suka samu mukamai an sallamesu amma wallahi akwai wadanda ko kudin aiki ba'a basu ba balantana su mori gwamnati.
@Asad_Mukty Masha Allah. Saura wadanda sukayi aikin transition, Allah ya sa gwamna ya tina dasu a basu kakkin su.
Cikin azumi sukayi aikin amma kamar an manta dasu.
Wadanda suka samu appointment kam, su fita da fitarsu
@babarh_ Oga ku ankarar da mai girma gwamna, wallahi akwai yan transition subcommittee da har yanzu baa biya su hakkin su na aiki ba. Ballantana su mori gwamnati
The Federal Government has begun the mobilisation of 80 million young and adult non-literate Nigerians outside the reach of formal education.
https://t.co/DLJE8urRib
@DrTunjiAlausa@Suwaiba_Said