Dalilin da ya sa sheikh Pantami ya yi wa PDP al qunut a shekarar 2011 yana alakanta ne da Bayanin da Andrew Azazi ya yi, the then NSA akan cewa Su ke da hannu akan kashe kashe da ta’addanci.
Mu din ga wa kan mu uzuri https://t.co/xLHsuDtJAG
Waɗanda suke da aure da masu shirin yin aure, ku saurari wannan. Minti 14 ne kacal domin sanin manyan manufofin yin aure, saninsu zai sa ka rayu cikin jin daɗi da kauracewa rikice-rikicen aure.
-Dr. Jameel Muhammad Sadis.
Congratulations to our esteemed Shekh Dr. Bashir Aliyu Umar on his promotion to Professor of Hadith at Bayero University, Kano a well-deserved recognition of excellence and dedication.
There’s always a Sheikh Ja’afar/Albani audio/video about almost everything a muslim will need to know; Tauhid, fiqh, how to do this, how to do that, etc.
They’ve touched almost everything.
May Allah ﷻ accept it from them as an act of ibadah & grant them Jannah, Āmin.
Qiyam-ul-Layl is here my people let’s try to pray for all and ourselves.
“Best is he who wishes for his brothers what he wishes for himself”. May Allah give us the strength to 🫶🏾
Wallahil Azeem in ka rike wadannan abubuwan in kana da damuwa a wajen Allah, Wallahi Wabillahi Watallahi, ko da be cewa Allah biya mun bukata ta ta kaza ba……..
- Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON
EXTREMELY IMPORTANT: A very STRONG NASEEHAH (ADMONITION) to Islamic scholars / teachers as well as those luring these scholars to contest for ELECTIVE positions like GOVERNOR.
An ADMONITION much needed!!! May Allah preserve Shaykh and all our scholars upon goodness.