🔥 Aptos traders, your life just got easier.
Panora just dropped Limit Orders + DCA —
Set your plan → walk away → let the trades run themselves.
Here’s how to trade without babysitting charts 🧵👇
Barka Da Ranar Hausa ta Duniya.
Yaren Hausa na ɗaya daga cikin Yarukan Da aka fi Amfani dasu a "Web3"
A sau —tari nakan ji kamar nine Bahaushe mafi nasara a rayuwa.
Babban buri na a rayuwa shine Tabbatar da cewa yaren Hausa ya tsaya da ƙafar sa a duniyar fasaha har ya zamo abin kwatance.
Ko da Na shigo cikin @Aptos Blockchain da Wanann burin nazo.
Kuma tabbas zan iya cewa Kwalliya ta biya kuɗin Sabulu.
Wannan yasa na samar da @AptosHausa.
Na ƙirƙiri bidiyoyi masu yawa ko ince akan komai domin sauƙa-ƙawa Hausawan mu fahimtar me nene Fasaha dama Aptos Blockchain gaba ɗaya.
Takanas, Na Haɗa Aptos Room domin ya zama dan-damali da Hausawa zasu baje fasahar su da kuma haɗa su kai tsaye da "Protocols & Projects" da suke kan Aptos.
Zaku iya dubawa, Hausawa na daga cikin wanda aka fi jin Amon muryoyin su a Aptos Ecosystem.
Kuma ku yarda dani; Wannan kawai farko ne.
Babban Abin farin cikin shine yanda mutanen mu suke cike da annushuwa a Wannan "Space" ɗin.
Na cika da Hawaye a ranar da naga an saka yaren Hausa akan "on-Aptos" (Godiya Sosai Malam @zacharyr0th).
Ga dukkan wanda Suke cikin @AptosHausa kusani, Aptos Gida ne, kuma zamu cigaba da nuna goyon bayanmu— Bazamu gajiya ba.
Kuma ina fatan ganin Hausawan mu da yawa Sun samu nasarar zama Mambobi a @AptosCollective.