@Yunusmag Tun da nake ban taba ganin baqin jahili ba kamar wannan๐๐ littafin da Allah yai alkawarin tsarewa kuma yace sai yacika haskensa koda mushrikai da kafirai sunqi shine kake tunanin littafin mafarki yafishi silsila๐๐
@Sadiqkhan39@Yunusmag Akan me baxanyi daria ba anyi abin daria??. Ba wani wanda nake mocking!! Duk wanda yaima annabi qarya ko yaxo da ta'addanci ko qaryata qurani tho wlh sai na qaryata sa ko uban waye!!
@Sadiqkhan39@Yunusmag Babu abinda ya hadani da junaidu ai ni. Ni duk wanda yai magana ta gaskia tho na tare dashi a gaskiyarsa. Hankali kuma dakai magana kowa ai daiya nasa yake awo
@minister_q70250 Do burning Quran makes Muslim to revert?? The answer is no!! You can't change someone believe by destroying or burning his scripture but by intellect and facts ๐คท
@Umaryhz2@Abdul_Ahmad_ Annabin ne keda faci!??๐ญ๐
Kaji munafuki amma kai ga kannada tsaf tsaf duk da sharri da qarya dakake ga yawan batsa. Annabi wadataccene wlh. Sahabbai gidajensa suke zuwa cin abinci. In sha Allahu Kaine zaka mutu da bashi. Wlh Annabi mai kudi ne na gaske ma.