@BmsMukhtar@Yunusmag But wanda suka rawaito maka hadisan annabi ana mocking dinsu Amma kana dariya menene laifin su imamul bukhari da musulim da sauran mallaman hadisi
@__lesubaba Bayan haka idan kace massusuka mallami ne randa aka ce an kai masa letter daga sarkin katsina yazo a zauna a fada ayi muqabala mai yasa yaki zuwa mai yasa yanemi a gajin human right da wasu qungiyoyin dariku da shia akan kar abari a zauna ina gaskiya ga massusuka
@__lesubaba Abdul jabbar anfi shekara da shekaru a neman ya zauna amma idan aka zo sai ya zille abduljabbar shi da kanshi yace gomnati ta shiga ciki duk wanda aka kure shi akai shi prison kuma gomnati ta shiga kuma aka zauna amma ya kasa bada amsa ko daya cewa ma yake minti 10 tayi kadan
@osamah_yabo@Faruqu30@flunty4u@el_bonga Bayan haka hadisin [4] yana nuna mana cewa ruwan maniyyi ba najasa bane shiyasa annabi yake sallah da rigar da maniyyin shi ya taba kuma shi annabi abin koyi ne a gare mu
@osamah_yabo@Faruqu30@flunty4u@el_bonga Tambaya na [3] da na [8] duk hadisi daya ne amma kai baka ma sani ba saboda jahilci wannan kuma hadisin inda za a karanta maka shi yana bayyana darajan annabi kaje kanemi ilimi
@osamah_yabo@Faruqu30@flunty4u@el_bonga Kaga yanda ka rubuta wannan abubuwan shi yake tabbatar min da cewa wallahi kaji ana fada ne kaima ka hau ka zauna
(1) cewa annabi yayi fitsari wannan hadisi mai inganci kuma yayi shine saboda babu inda zai kare kanshi idan ya tsugunna al auran shi zai bayyana shiyasa ya tsaya
@kabiru_msd Lokacin da sarkin katsina yace za ayi makabala dashi mai yasa yaki yarda mai yasa harda human rights suka shiga har qungiyoyin Cristo cristoci suka shiga aka hana muqabalan mai yasa bai zo ya zauna ba