@Young_Ustazb mu kuma sauran musulmai matsalar mu daku Lakurawa abu uku ne
(1) ta addanci da kuke yi kuma koke koyar wa ayi 🧐
(2) rashin girmama janibin ANNABI MHD
S. A. W🙅🏾
(3) sai kafirta wanda baya bin wannan mummunar aqidar taku da take koyar da wannan abubuwan🤷♂️
@Sadiqkhan39@el_uthmaan karya kake yi sai dai in kaine baka kai ga daukar makamin ba
amman a cikin kashi 100% na yan izala kashi 70% suna da akidar ta addanci a zuciyar su sai dai in basu sami dama ba
ƙasashe nawa kuka hana zaman lafiya a duniya
ƙasashe nawa kuka wargaza .....?
Yadda Imam Rasheed (Magajin Malam Masussuka) ya gabatar da kyautar da Jagora Sayyid Zakzaky (H) ya baiwa Alaramma mai Jawa Marigayi Malam Yahaya Masussuka Baƙi.
Alhamdulillah ❤😍
Allah ya saka masa da alkairi.
As Asiatic black bear populations recover, their range overlaps with nearby communities. For Shennongjia's beekeepers, this can threaten livelihoods and safety. Conservation must work for wildlife and people.
Tech4Nature. Better Coexistence for All.
Kwamishinan ƴansanda a jihar, Muhammad Rabiu shi ya tabbatar da ceto mutanen a wani taron manema labarai a hedkwatar DSS da ke Kaduna.
Ƙarin bayani - https://t.co/AhyR8zYHYm
@NafisatRamses@Aliyussufiy They’re not doing it for the sake of Allah; they’re only doing it for their own interests.
ai indai aka raba Nigeria🇳🇬aka barmu da wa annan mutane wlh sai dai mutun ya zaɓi daya ko Hijira koh daukar Bindiga 🔫
ko kuma su kashe mutun ko mutum ya ƙarasa rayuwar su a gudub hijira
@NafisatRamses@Aliyussufiy ai wlh ni bin har tsoro yake ban yan akwai wani natsari danai akan kashashen da ake yaki a cikin su me yasa sai kasashen musulmi ne ake yin yaki kuma musulmai ne suke yakar yan uwan su ?
bazasu barmu mu zauna lafiya ba until they turn this country into another syria 🇸🇾
@AlhafizNafiu aikin ku kenan
a kashe a kashe
a kafirta a sa su a wuta aikin kenan 🤔
matsiyaya yan ta adda kawai
ai kyara wanda zaiki hadisin da ku da bakwai son wanda ya kawo hadisin (ANNABI MHD) kun zamar wa duniya Annuba ALLAH yai mana maganin ku🤗
@abdulbaiwa50@el_uthmaan ku kuma ai aikin kune yayi muni
ka duba duk wata kasa da kuke da rinjaye a cikin ta
ma yakawo yakin Syria 🇸🇾 da Yemen 🇾🇪 da Afghanistan 🇦🇫
da kuma wanda ake yi yanzu a Sudan 🇸🇩
wlh duk Wannan akidar taku ce kuma wlh in aka raba nigeria itama haka zaku mayar da ita😥😥
@Deetranslator@ahmadyuguda_ ai duk sauran musulmai in ka cire Shi.a kowa sunnan yake bi sufaye suma tafarkin sunna suke bi
amman saboda basa bin wa annan Malaman naku kunce su ba ahlussunnah bane
bin wa annan malaman a wajan ku shine sunnah bawai bin tafarkin ANNABI S. A. W Ba🤔😥
@AlhafizNafiu@el_uthmaan kudai wlh kun zama annoba a duniya ku soki manzan ALLAH ku suke iyayan manzan ALLAH yanzu kuma saboda kun saba ra ayin wasu Alqur.ani kuke suka
babu abu kaza a Qurani babu kaza da kaza saboda tsabar wahabiyanci da ta addanci da kiyayyar ANNABI S. A. W