With 24 hours gone and ‘Aminu from Yobe State’ still not found, I am reproducing a Hausa version of my original post for wider reach, courtesy of @Salimsanishehu1:
Ina neman Aminu daga Jihar Yobe, shi ne dalilin da ya sanya rayuwata ta kasance har zuwa yanzu, shi ne mutumin da ya ceci rayuwata a yankin Sahara a tsakanin garin Gatrun zuwa Sabha a daren 24 ga watan Yuni. Kafin na ankara, na yi masa godiya, na nemeshi na rasa sama ko kasa bansan inda ya yi ba.
Idan kasan Aminu wanda ya tafi kasar Libya ta Sahara a farkon wannan shekarar da muke ciki kuma ya tabbatar maka da labarinsa da na bayyana a rahoto na (Bangare na III), Dan Allah ina so a hada ni da shi.
Ina so na yi duk mai yiwuwa dan ganin na tseratar da shi daga Libya (idan yana da burin barin kasar), sannan na sama masa aiki a Nigeria.
Ana cewa, idan aka yi maka alheri...
Dear #bbnaija handlers, are you guys not tired of all these chat gpt writeups? Give Dessa grace, give Nomy grace, give Sheba grace, give Temi grace, give Bluetopia grace, Arisers must arise sha 😆🤣😂 anyways all the best to you all