In Sha Allah ina shiga gidan Aljannah zance a kawo mun Matan nan nawa guda 70 a jera mun su a wuri daya, nayita kallonsu ina kukan dadi ina godewa Allah.
Direba ya ce, Hajiya zan tafi gida saboda bikin Sallah.
Hajiya ta ce, me kake so n baka ka kaiwa matarka a matsayin kyauta?
Direba ya ce, irin turaren da kike sakawa Hajiya!
Hajiya ta ce, yana faɗar haka sai naji JIRI yana damuna, duk Duniya ta yi mini ƙunci, ban san cewa ashe turaren da nake sakawa yana burge direban ba.....!!!!!