World Bank new-business data:
OBJ: 113,459
Yar’Adua: 175,346
GEJ: 364,946
Buhari: 766,347
Tinubu: 1,456,496
Tinubu has attracted more businesses to Nigeria in 3 years than each of the previous leaders did in 8 years.
Economic stability has worked in Tinubu's favour so far!
Sheikh Ɗahiru Bauchi R.T.A yace: Duk abinda ya haɗa da Sharif Ibrahim Saleh ya haɗa da Addini ne gaba ɗaya, domin gaba ɗaya abunda ake yin addini dashi Allah ya tattara ya bawa Maulana Sheriff R.T.A.
Shehu R.T.A yace: bansan Wanda ya fishi sanin Qur'ani da hadisi da rijalan
This reminds me of a Hadith of the Prophet Muhammad ﷺ concerning the Khawārij.
The Prophet ﷺ said:
"There will emerge among you people whose prayers will make you consider your own prayers insignificant compared to theirs,
Ku da kuka ce a daina amfani da maganganusa duk karya aka masa, da mu da mukace dole ayi amfani da maganganusa suwaye masoyansa?
Ina nufin kamar mahaifin ka yace ga yadda ya tara kudi ta hanya Mai kyau ya auri mamarka, mu mukace mun yarda kai kuma kace karyane ina biyayyar?
Abunda sukafi Mayar da hankali akai shine su tabbatar wa duniya manzon Allah kamar su yake!
Karya kukeyi munanan zamuci gaba kare martaban manzon Allah Kuma zamuci gaba fadawa Duniya irin Babbancin dake tsakanin Annabinmu da sauran Annabawa!
Shi Annabinmu babu wani Annabi kamarsa Kuma ba Annabin da yakaishi girman,daraja!
Muna girmama duka manzannin Allah,tare da shugaban Annabawa Annabi Muhammadu S.A.W!
@youngboii01@Abdulmusa76@Realyaseer Malam Abdul kai daga Jin maganar kasan zindiqin makaryacine.
Kuma in banda toshewar basira lokacin da abin ya faru shin manzon Allah S.A.W ya mutune ko yana raye, shin abin ya faru ko bai faruba?
BREAKING: Bandits are currently in Nannarki village shooting sporadically. The village is under Bukkuyyum LGA of Zamfara State.
Security assistance is higly needed in the community and nearby settlements.