Malam Tasleen Abubakar Zaki, Aminu Shuaibu tare da dubban jama’a da ke garin Gwandu ta jihar kebbi sun yi farin ciki da godiya ga Shugaba Bola Tinubu saboda gina babban titin Sokoto zuwa Badagry kuma ta biyo ta cikin garinsu.
Titin ya faro ne daga jihar Sokoto, zai ratsa ta cikin jihohin Kebbi,Niger, Kwara,Oyo har yakai garin Badagry a jihar legas.
Mutanen sun kara da cewa wannan aikin yayi sanadiyya’r samun abunyi ga dubban jama’a kuma abunda ya burgesu da aikin shine an saka fitulu da na’urar CCTV.
#ArewaForAsiwaju #A4A #TinubuSauBiyu
AREWA FOR ASIWAJU - GANI YA KORI JI!
Daga shekara 2023 zuwa yau, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya labarin Najeriya!
Ka duba da kanka a cikin wannan video DA CAN da kuma YANZU:
- A da Foreign Reserve $33bn, yanzu $50bn!
- Da can ana biyan bashi kashi 97% na kudin kasa, yanzu ya koma kashi 50%!
Kuma ga aiki a kasa:
✅ NELFUND: Yara talakawa sun dawo makaranta
✅ NOMA: Tractors sun cika gona
✅ LAFIYA:An inganta asibitoci
✅ HANYOYI: Tituna sun gyaru
✅ SANA'A: Matasa sun samu aikin yi
> Wannan ba alkawari ba ne, GANI YA KORI JI NE!
> Arewa ta amince, Nigeria ta gani, Asiwaju na aiki!
#ArewaForAsiwaju #A4A #Tinubusaubiyu ✌🏻
Mu ajiye san rai da banbancin jam’iyya mufadi gaskiya akan abunda ya dade yana damun mu. A yau munsamu jajirtaccen shugaban dayake san yaga rashin tsaro yakawo karshe a arewa, president bola ahmed tinimu till 2031 insha Allah
#arewa4asiwaju#arewaforasiwaju#A4A
"I went to (President Tinubu), and he responded in spite of my being in the opposition. He sent a high-powered military contingent under the National Security Adviser... They really removed over 100,000 people who were trying to destroy our peace, and today, all those who were overrun have returned to their places... Tell him we will never forget this goodwill he has done"
There’s a reason why Atiku Abubakar has been on the ballot six times and been rejected on all six occasions.
His records are there for every well meaning Nigerian to examine.
Nigerians shouldn’t allow themselves to be fooled by unrealistic promises.
We can’t afford a mistake like Atiku in our dear country.
If kneeling down is a shameless thing then Nasiru Elrufai is the most shameless person in Nigerian political space.
Seee him below in pictures, kneeling down for political benefits…. He betrayed everyone who helped him in his political life.
From Atiku, Obasanjo, Buhari, Shehu Sani and others.
Shugaba Tinubu ya fara kafa Ma'aikatar kula da habbaka
dabbobi ta kasa wadda ke da kudirin mayar da kiwo masana'anta mai samar da abinci da kuma hade da
magance rikicin manoma da makiyaya, da kuma inganta kiwo da muhalli.
#ArewaForAsiwaju#A4A