Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun al’umma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ƙasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara
Real estate is another business that is currently used to launder and clean dirty money.
Real estate and car vendors, that’s where people launder and clean their dirty money.
That’s where most politicians wash their money these days.
Duk fa wannan harka ta cheating da kuke gani ba wani abu ne yake kawo shi ba illa rashin tsoron Allah.
Babu wani fear men ko fear women. It should be fear Allah.
@rukks90 Wai ku mayun aure ne ko baa son ku a gidan ubanku ne? Meye amfanin zama da mazinachi?????? Mcgewwwww
Yawon zawarchi ba haram bane kuma ba balai bane.
Nothing about womanizing is profitable, you’re either wasting your time, flushing your dignity, or squandering your resources.
Just a loser’s game disguised as pleasure.
Allah kare mu.