🔥Who’s ready for a meme contest🤡👻
Meme culture is all about vibes, comments to show your interest on #memes😮💨😮💨⚡️
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump #TheAfricanBull
100 booster ⚡️ paid on Dexscreener.
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
Aiming for new ATH.
Let’s go.
Wannan wallet din da mukayi nasarar kora daga kan project dinmu da asarar $53,000, wacce a jiyan take dauje da 8.4% na $SUNUSI, ta kara dawowa ta sayi token dinmu bayan munyi saurin pumping token din. Saidai a yanzu tana rike ne da 3.1% na $SUNUSI, sabanin a baya da take rike da 8.4%.
Duk da cewa mun gano mai wallet din dan America ne, amma gaskiya a yanda yake saka manyan kudade akan project dinmu, dole akwai masu bashi bayani daga Nijeriya akan project din. A yanzu dai babban abinda zaisa ya kara fita daga project din shine idan yaga nayi dumping abin dake hannuna, wato 48.4%. Wanda hakan ba mai yiyuwa bane In Sha Allah.
A yanzu da yake rike da 3.1% bama jin hakan zai taba mana token dinmu, koda kuwa yayi dumping dukkan 3.1% da yake rike dasu.
Don haka a yanzu mun fita sabgarsa, zamu chigaba da tafiya kawai. Idan yaga dama ya zauna, idan yaga dama ya fita. Fitarsa bazata taba mana project dinmu ba In Sha Allah.
$SUNUSI
2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
Let's go 🚀
GM, solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump fam⚡️⚡️⚡️💸💸💸
Today is another day to build, to soar😮💨 and to reach a new ATH🟢🟢🟢💹💹💹
biggest gains usually reward the most patient traders🚀🚀🚀
#TheAfricanBull is the Real BlackBull
$SUNUSI
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump is healthy
Its chart 📈 is healthy as well.
We keep moving forward.
2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
The African Bull 🐂
What an amazing journey! Wannan shi ne karo na farko da muka ga wani token daga Arewa ya samu irin wannan gagarumin nasara. Wannan ba ƙaramin abin alfahari ba ne,kuma ya nuna cewa idan aka yi aiki da tsari,gaskiya da jajircewa,babu abin da ba zai yiwu ba.
Wannan nasarar ta ƙara mana martaba a idon mutanen da a baya suke ganin ba za mu iya ba ko kuma ba mu da wani tasiri a duniyar crypto.Ta tabbatar da cewa Arewa na da hazaka, kuma abin da kawai muke buƙata shi ne ingantaccen marketing strategy,haɗin kai, da kuma ci gaba da yin aiki tuƙuru.
Ina so in yi babban jinjina ga @SunusiMinjibir a ganina, yana daga cikin mutanen da suka nuna gaskiya, riƙon amana, da mutunci a wannan fanni. Ya nuna cewa ana iya gina al'umma da suna mai kyau ta hanyar transparency, dedication,da cika alkawari.Allah Ya saka masa da alheri, Ya ƙara masa hikima da ɗaukaka.
Wannan nasara ta zama darasi ga sauran builders da founders daga Arewa cewa ana iya yin abu mai inganci ba tare da ya zama scam ko ya ƙare da rug pull ba. Idan muka ci gaba da fifita mutunci, ingancin aiki, da kare amincin al'umma, tabbas za mu ga manyan projects daga Arewa suna shiga sahun manyan ayyukan crypto na duniya.
Allah Ya ci gaba da dafa mana, Ya haɗa kanmu a kan alheri, Ya ba mu ikon gina ecosystem mai ɗorewa da zai amfani al'ummarmu.
Wannan nasarar ta sake bani sabon hope cewa Arewa ba irin da ba ce kamar da. Muna da abin da za mu bayar, kuma In shaa Allahu mafi alheri yana gaba.
Congratulations ga kowa da ya bada gudummawa wajen wannan tafiya, musamman Sunusi Danjuma Ali. Allah Ya sanya wannan ya zama farkon manyan nasarori masu zuwa, ba ƙarshensu ba.
Munyi trading nashi a SIHAAD channel namu tundaga 50k yanzu haka yana zaune a 1M Market Cap thats almost from our entry 6000%.
Ibrahim Isah (Breemarh)