Governor Uba Sani attends a special prayer and pays a condolence visit to his Deputy, Dr. Hadiza Balarabe, at her official residence in Kaduna following the passing of her father, Alhaji Abubakar Mohammed.
Shugaban Jami'ar Jihar Kaduna (KASU), ya ƙaryata iƙirarin ƙungiyar ASUU na cewa malamai 200 sun yi murabus
Shugaban Jami'ar Jihar Kaduna (KASU), Prof. Abdullahi Ibrahim Musa, ya karyata ikirarin kungiyar ASUU na cewa malamai 200 sun yi murabus saboda rashin kyawun yanayin aiki. Ya kalubalanci kungiyar da ta fito da takardun shaidar masu dauke da sunayen mutanen, ranakun da suka yi murabus, da kuma dalilansu na barin aikin.
A cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar Talata, Farfesa Ibrahim Musa ya ce ASUU ta ƙirƙiro alkaluma ne kawai a don ta ɓata sunan jami’ar saboda haka tana kira a yi watsi da wannan labarin.
Shugaban jami’ar ya ce, Gwamnatin Sanata Uba Sani ta yi ƙoƙari wurin ganin ta biya duk basussukan da ta gada daga gwamnatin baya na malamai da sauran ma’aikatan jami’ar.
"A cikin shekaru uku da suka gabata, gwamnatin ta fitar da sama da miliyan 800 saboda jin dadin ma'aikata, ban da Naira miliyan 146 da aka kashe don biyan albashin da aka gwamnatin baya ta riƙe da kuma alawus-alawus na SIWES da gwamnatin ta gada daga gwamnatocin da suka gabata ba."
"Saboda haka jami’ar KASU ta magance wadannan matsalolin na albashi, wanda ke hakan ke nuna irin kyakkyawan ƙudirin Gwamnati na magance matsaloli da jin dadin ma'aikata da suka dade," in ji Mataimakin Shugaban Jami'a.
"A shekarar 2026 kadai, Gwamnati ta ware sama da miliyan #200 a cikin kudaden da ake kashewa wajen gudanar da ayyukan yau da kullum, ciki har da kuɗaɗen siyan sinadirai da na'urorin gwaji na dakin gwaje-gwaje, tafiye-tafiyen dalibai, jarrabawa da sauran muhimman ayyuka a makarantar," in ji Farfesa Musa.
A cewarsa, Gwamnatin Jihar Kaduna "ta kuma zuba kashe kuɗi sama da Naira miliyan 300 wurin samun amincewa na kwasa-kwasai sama da 57 da kwasa-kwasai don shirye-shiryen digiri na biyu guda 60 a wurin Hukumar Jami'o'i ta Kasa (NUC).
Sanarwar ta bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna, da Hukumar Gudanarwa ta Jami'ar, da kuma reshen KASU na ASUU sun yi wani tsari na tallafa wa jami’ar da kuɗi Naira miliyan 50 duk wata.
Gwamna Uba Sani ya rage kudin makaranta a dukkan makarantun gaba da sekandari na jihar domin rage wa dalibai da iyayensu nauyi.
Shugaban Jami'ar ya yi kira ga ASUU da ta koma teburin tattaunawa domin kawo tangarɗa ga karatun dalibai, sannan ya gargadi kungiyar da kada ta yarda 'yan siyasa su yi amfani da ita wajen cimma bukatunsu na siyasa.
Kaduna Update: Governor Uba Sani has arrived at Umar Musa Yar’adua Hall to attend the 2025 Kaduna Unity Christmas Carol at Murtala Square Kaduna.
It would be recalled that last year, the Governor also attended the Christmas carol. This singular act shows the inclusive leadership style of Governor Uba Sani in bringing people together irrespective of their religion or tribe.
The Kaduna State Government organises this event in collaboration with the Christian Association of Nigeria (CAN) Chapter.
Let’s unite in unity and celebration as we spread joy and goodwill this festive season!
The 35km Gadar Gayan - Gwaraji - Maraban Kujama Asphaltic Road project initiated and completed by Governor Uba Sani is the longest asphalt road constructed in Kaduna State in the last twenty years. Check comment section
Kaduna Update: Governor Uba Sani is serving as the Chief Host at the 50th Anniversary of the Nigeria Aid Group of Islam, Jama'atu Nasril Islam. The event is taking place at Umar ‘Yaradua Hall, Murtala Square, Kaduna.
The Secretary to the Kaduna State Government, Dr. Abdulkadir Mu’azu Meyare led officials of the state government today to assess the completion status of the 300-bed specialist hospital in Millennium City, Kaduna, in preparation for the upcoming commissioning ceremony.
This hospital, which was initiated in 2009, has gained significant attention under Governor Uba Sani and is nearly ready for commissioning.
The facility will feature an orthopaedic ward, maternity ward, medical ward, and accident and emergency ward. Furthermore, it will include a fertility clinic, a catheterization lab (cath lab), a physiotherapy ward, a renal dialysis center, an oncology center, an intensive care unit, high care units, and an operating theater. The hospital will be furnished with state-of-the-art medical equipment, including an oncology unit.
#WorkingForKaduna
#UbaSaniIsWorking
#GreaterKaduna
#OneYearofGovUbaSani: Completing the 300-bed Hospital (2023-2024)
The 300-bed-space hospital, initiated in 2009, has been receiving priority attention under Gov. @ubasanius, and is at 80% completion.
The Kaduna State Government is set to host President Bola Ahmed Tinubu GCFR on Thursday 19th June 2025 for the commissioning of various developmental projects.
These projects include;
* The Institute of Vocational Training and Skills Development located in Rigachikun, Soba, and Samarun Kataf;
* The 300-bed hospital;
* The 24 km Kafanchan Township Road;
* The Tudun Biri Road;
* The 22 km road linking Kauru and Kubau Local Government Areas (LGAs);
* The Vocational and Skills Training Center in Tudun Biri;
* And 100 CNG buses, among other various legacy projects executed by Senator Uba Sani, CON.
#TinubuInKaduna
#2YearsOfGovernorUba
Key highlight from the Qatar Charity-KDSG initiative:
Gov Uba Sani @ubasanius secured the following impactful intervention from Qatar Charity within his initial 100 days of tenure.
- Target Is To Provide Homes That Will Cater To Over 500,000 People In Kaduna State
- 100 Homes Will Be Built In The First 6months For The Less Privileged In The First Phase. More Houses To Be Built In Subsequent Phases.
We are working assiduously to ensure that development spreads across the state. Our Rural Transformation Programme will revitalize the rural economies and give our people a new lease of life.
#100DaysOfGovUbaSani
ICYMI: Black Envelope challenge results.
Angel: Better luck next time.
Cross: Wins a box of pizza.
Doyin: Wins a home made meal.
#BBNaija#BBNaijaAllStars
For more: https://t.co/zTvYnRlthM