Malami na ko da ban zauna a aji ya dora min darasi ba❤️
Sarki ayar Allah! lkcn da su ke maka kallon wulaqantacce wanda be da komi be da kowa a lkcn Allah ya daga ka ya nuna ma duniya tabbas kana da shi.
kayi haquri, kana kan haquri, ka ci ribar haquri kana kan cin riban hquri
The former COS and commissioner you disrespected because he called you FORMER. Is today CBN DEPUTY GOVERNOR. See ehn GOD is no man wallahi. This is another confirmation for me. ✌️
Abubuwa Guda biyu ✌Ababen so ne ga kowani mutum ....Ilimi da Kudi .
Ya ubangijinmu ka bamu ababennan guda biyu masu amfani.....
Kasa mu Amfana dasu kuma mu amfanar da wasunmu dasu
Dear @WHONigeria, @WHO is it safe for someone who is Diagnosed with High BP, unstable angina & Metabolic Syndrome to take @AstraZeneca Covid-19 Vaccine???
@Fmohnigeria
Yan matana hudu ajere suka dinga yimin over taking! Kuma abin haushin duk daddies ne, dayane saurayi, karin takaici idan anmin kokarar maimakon abarni da zafin duka sai sukara tunzurani sai kaji yarinya nacema itafa bata sonsa yan yan yan... Amma tana shigewa kajita tsit
Karshen tsinuwa takare akan late comer,
mai nema cikin Neman dan'uwansa kuma fa babu kyau Amma dayake late comer dama babu Allah gabanai a hakan alfahari yake ya kwacewa yaro chocolate yabarsa da milk co's.