I Sell Fashion N Trendy Bags_Shoes_& Abayas. Dm For a Specific Design. Petrochem. Engr/Chinese Translator_ ArsenalFan❤️/adventurer/Tech Enthusiast-F4F Sured!📍
@RakaFatima Literally, topic da muka tattauna last week nake cewa abun da ke matkar bani tsoro da Nigeria yanzu shi ne Su shuwagabanni sun San me ke faruwa Amma bazasu iya magana ba saboda TSORAN SIYASAR SU, DOMIN MAFI YAWAN MALAMAN DAKE KAWO WANAN ISSUES SUNA DA BIG MOUTH. ALLAH KAWO SAUKI
@Amama_ummy@Baffanbaffa@chachera88 Ai ni bai amsan tambaya na ba da yake ta cewa “ ku”. Ban San cikin wanna group ya jefa ni ba. I’m waiting for him to say it himself. 😂
@Baffanbaffa@chachera88 Ni fara cewa abun ya ban tsoro yanda Naga WASU dake ikrarin izala suna rejoicing Akan horrific news na kashe bawan Allah daakai.
Again Kana kara cewa “ku”. Wai mu suwa kake nufi ne????
I don’t wanna keep on going back and forth Akan wanan abun.
@Baffanbaffa@chachera88 Toh ai kaine zaka bada wanan amsa domin Kai ne ka ambaci “ku” sai na nace mu su wa kenan???
Domin ni Muslim ne da banason ganin an kashe innocent mutum KOWANE regardless of his sects ko addini. Kuma nake da burin ganin anzauna lafiya da kowa kamar yanda dokan Kasa ta tanadar!!
@Baffanbaffa@chachera88 What’d you mean Mu?
Mu da Mike ganin abun firgitarwa ne ganin ankashe Mutum har cikin gidan sa?
Ko mu dake so a zauna lafiya da kowa regardless of your sects, beliefs or religion.
Ko mu dake ganin “ La’ilaha’illallah” ta hada mu kuma sama take da kowane abun da ya rabamu??
@HAHayatu Allah ya jikansa ya masa rahma.
Very dispiritingly frightening cause of death. Nobody deserves to die like that.
Najiria yana zama abun tsoro.
@atiku Appeal for justice
Vast majority of Nigeria Customs final shortlisted candidates sidelined for training invitation after successful documentation and acceptance of Offer of Apportionment.