Top Tweets for #Hausaday
World Hausa Day 2026: Celebrating Hausa Language, Culture and Heritage https://t.co/Ev6piSrV7I
#WorldHausaDay #HausaDay #RanarHausa #Hausa #HausaCulture #HausaLanguage #HausaHeritage #Daura #Katsina #Nigeria #NigerianCulture #AfricanCulture #LanguagePreservation #boomradiong

Today is World Hausa Day❤️ Quote this with a picture of you in Hausa native attire.
Yau Ranar Hausawa ta Duniya ce!
Mu yi alfahari da harshen Hausa, al’adunmu, da ɗabi’unmu.
Daga Daura zuwa ko’ina a duniya, Hausawa suna murna.
Mu kiyaye yarenmu, mu ƙara amfani da shi.
Barka da ranar! ❤️
#RanarHausa #HausaDay

President Bola Ahmed Tinubu @officialABAT has congratulated the Hausa community on the celebration of #HausaDay at the historic Daura Palace, describing the people as vital pillars of Nigeria’s unity and progress. He said the Hausa language has flourished into a major language of commerce and unity worldwide.
#PresidentTinubu #Daura #HausaCommunity #Nigeria #Unity

🌹 Ba zan taɓa jin kunyar harshena ba. Hausa ce harshen kakanni na, kuma zan ci gaba da alfahari da ita. ❤️
#RanarHausa #HausaDay
@UN @AfricanUnion @UNESCO @officialABAT @NGRPresident @NigeriaGov @officialSKSM @KashimSM @hanneymusawa @Fmactce_Nigeria @HMMohammedIdris @FMINONigeria @dikko_radda @atiku @KwankwasoRM

Hausa ba ta rasa suna, sai dai mai magana ya rasa abin fada.” ❤️
A yau muna murnar harshenmu, al’adarmu da gadonmu. Hausa ba harshe kawai ba ce; tarihi ce, hikima ce, kuma al’ada ce da ta hada miliyoyin mutane.
Barka da Ranar Hausa! 🌍❤️
#HausaDay #Hausa @officialABAT
@NigeriaGov
@officialSKSM
@KwankwasoRM
@Fmactce_Nigeria
@Kyusufabba

🌍✨ A yau muna bikin harshen da ya haɗa zukata, ya adana tarihi, ya kuma gina al’umma. Hausa tamu ce, mu kiyaye ta, mu raya ta.
#RanarHausa #HausaDay
@UN @AfricanUnion @UNESCO @officialABAT @NGRPresident @NigeriaGov @officialSKSM @KashimSM @hanneymusawa @Fmactce_Nigeria @HMMohammedIdris @FMINONigeria @dikko_radda @atiku @KwankwasoRM

Yau ce Ranar Hausa ta duniya (Hausa day)
Hausa ba harshe kawai ba ce; ita ce gadonmu, al’adarmu, tarihimmu da asalinmu. Barka da Ranar Hausa ta Duniya!
#RanarHausa #HausaDay
@UN @AfricanUnion @UNESCO @officialABAT @NGRPresident @NigeriaGov @officialSKSM @KashimSM @hanneymusawa @Fmactce_Nigeria @HMMohammedIdris @FMINONigeria @dikko_radda @atiku @KwankwasoRM

Ranar Hausa ce! ❤️🌍
Harshe ne, al’ada ce, kuma gadonmu ne. Mu ci gaba da alfahari da Hausa tare da yada ta a duniya. 🥰
#RanarHausa #HausaDay
@hanneymusawa @KwankwasoRM @dikko_radda @UN @Bahaushee

#RanarHausa saka hotonka mafi kyau sanye da rawani ko alkyabba

Ina alfahari da harshen Hausa na! ❤️
Mu kiyaye harshenmu, mu koyar da shi, mu yi amfani da shi, kuma mu tabbatar ya ci gaba da bunƙasa daga tsara zuwa tsara. 🌍
#RanarHausa #HausaDay
@officialABAT @Kyusufabba @atiku @KwankwasoRM @dikko_radda @AwarenessNG

Hausa tana da kalmomin da ke dauke da hikima, barkwanci, soyayya da tarihi. 🥰
Harshen da ya taso da mu, ya hada mu, kuma ya ba mu damar fahimtar juna.
Yau muna cewa: Hausa abin alfahari ce! ❤️ #HausaDay #Harshenmu @officialABAT
@NigeriaGov
@officialSKSM
@KwankwasoRM
@Fmactce_Nigeria
@Kyusufabba

Hausa ba harshe ba ne kawai; tarihi ne, al’ada ce, kuma gadonmu ne.❤️
Mu kare harshenmu, mu girmama al’adunmu. 🫶🏽🇳🇬
#RanarHausa #HausaDay #HausaCulture #HausaHeritage
Ga wasu daga cikin manyan al’adun Hausawa da ɗan bayaninsu:
1- Gaisuwa – Hausawa muna ba gaisuwa muhimmanci sosai. Gaisuwa alama ce ta girmamawa, mutunci da kyakkyawar mu’amala.
2- Mutunta manya – Yara da matasa suna girmama manya ta hanyar magana cikin ladabi, sauraron shawararsu da neman albarkarsu.
3- Bikin aure – Auren Hausa yana da matakai daban-daban kamar neman aure, ɗaurin aure, kamu da walimar aure. Dangi da makusanta suna taka muhimmiyar rawa.
4- Suna – Bayan haihuwar jariri, ana gudanar da bikin suna, inda iyalai da ’yan uwa ke taruwa domin yi wa jariri suna da addu’a.
5- Kayan gargajiya – Riga da wando, babbar riga, rawani, hula da kayan mata na gargajiya suna daga cikin abubuwan da ke bayyana kyan tufafin Hausawa.
6- Abincin gargajiya – Tuwo da miya, masa, kosai, fura da nono da sauran abinci suna daga cikin shahararrun abincin Hausawa.
Sana’o’in gargajiya – Noma, kiwo, saka, ƙira, fawa, rini, noma da kasuwanci sun daɗe suna daga cikin sana’o’in da suka shahara a Hausaland.
@UN @AfricanUnion
@UNESCO @officialABAT
@NGRPresident
@NigeriaGov
@officialSKSM
@KashimSM
@hanneymusawa
@Fmactce_Nigeria
@HMMohammedIdris
@FMINONigeria
@dikko_radda
@atiku
@KwankwasoRM
#RanarHausa #HausaDay #HausaLanguage #HausaCulture #HausaHeritage

Rawani ba kayan ado kawai ba ne, a al’adar Bahaushe ce, yana iya zama alamar mutunci, matsayi, kamala da girmamawa.
#HausaDay
@UN @AfricanUnion @UNESCO @officialABAT
@NGRPresident
@NigeriaGov
@officialSKSM
@KashimSM
@hanneymusawa
@Fmactce_Nigeria
@HMMohammedIdris
@FMINONigeria
@dikko_radda
@atiku
@KwankwasoRM
@bbchausa

Hausa ladies are the cleanest women on earth.
Hausa ladies are beautiful
Hausa ladies are very kind and loved
Hausa ladies are very humble
Hausa ladies are very patient!
#Hausaday

Mai haƙuri yakan dafa dutse ya sha romonsa.
#HausaDay

Last Seen Hashtags on Sotwe
黄金圣水
วารินนัดเย็ด
Seen from Thailand
minichatt(**)* filter:native_video
Seen from Australia
travelcpap
Seen from France
รับงานอำนาจเจริญ
Seen from Thailand
pantyandstockingwithgarterbelt
Seen from United Kingdom
momson daughter
Seen from Singapore
byler
Seen from United States
NoAlcoholDay
Seen from United States
PrincessPeach
Trends for you
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.5M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.8M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.5M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.9M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.1M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.3M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
90M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
84M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.5M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.4M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.5M followers

Bill Gates 
@billgates
65.2M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63.1M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.2M followers

CNN 
@cnn
61.7M followers

X 
@x
60.7M followers



















