Top Tweets for #Hausatech
Bayani game da taron FasaHer da za a gudanar a Kano daga bakin Safiyya Daba.
Za a gudanar da taron ne a Baba Ahmad University, Sharada, Kano.
Ranar Asabar, 10 ga Oktoba, 2026.
#FasaHer2026 #ItaDaFasaharTa #HerTechHub #ArewaWomenInTech #HausaTech #WomenInTech #NorthernInnovation #KanoTech
Kada ka yarda da kowane bidiyo. ₦100 ya koma ₦1,000 gobe? Ka yi hattara!
#HausaTech #KareKanka #Damfara
Good morning.🌅
Motivation is cheap.
Consistency is expensive, that is why so few people have money.
While you are waiting to “feel ready,” someone else is already executing for the 100th day in a row.
That is the difference.
#Web3Nigeria #HausaTech

Shekara ɗaya daga yau, za ka yi farin ciki da cewa ka fara yau.
Kar ka jira:
◇ Litinin mai zuwa
◇ Wata mai zuwa
◇ Sabuwar shekara
Fara da abin da kake da shi.
Allah Ya sa wannan makon ya zama mai albarka gare mu baki ɗaya. 🤲
#MondayMotivation #HausaTech #Wealth

Idan aka ba ka:
₦500,000
Za ka:
A. Sayi sabuwar waya 📱
B. Koyi sabuwar fasaha 📚
C. Fara ƙaramin kasuwanci 💼
Ka zaɓi ɗaya ka faɗi dalili.
#Finance #HausaTech
Mutane da yawa suna neman sirrin samun nasara.
Ga sirrin:
Ka yi abin da ya kamata a yi ko da ba ka da sha'awa.
Hakan ake gina manyan nasarori.
#TechDaHausa #HausaTech #AI #Kasuwanci #Nasara #CiGaba #Hausa
INSTAGRAM ALGORITHM TRICKS:
📸 Post Reels - Reach mafi girma
📸 Use 5-10 hashtags kawai
📸 Post a 6am-9am ko 6pm-9pm
📸 Reply comments cikin sa'a 1
📸 Stories kowace rana
📸 Collab da other creators
Ka gwada waɗannan! 🚀
#HausaTech #Instagram

Skills da suka fi daraja a 2026:
💻 Web Design
🎨 Graphic Design
📝 Copywriting
📱 Social Media Management
🤖 AI Prompting
Wanne za ka fara? 👇
#HausaTech
Yadda za ka siyar da kaya online ba tare da stock ba
Step 03
Products Da Zaka Iya Fara Siyarwa:
• Phone accessories
• Beauty products
• Clothing
• Kitchen items
• Electronics
Da Waya Kawai
Duk daga gida!
Ka yi imani. Fara yau! 💪
#HausaTech
GOOGLE SEARCH TRICKS
🔍 "site:https://t.co/yWpNYXLllh Hausa Tech" = Search YouTube kawai
🔍 "filetype:pdf business plan" = Find PDFs kawai
🔍 "intitle:how to make money" = Search titles kawai
🔍 Ctrl+F = Find word a page
Ka gwada yau! 💡
#HausaTech #GoogleTips

Canva tricks da mutane da yawa ba su sani ba:
✅ Background remover - KYAUTA
✅ AI image generator - KYAUTA
✅ Video editor - KYAUTA
✅ Presentation maker - KYAUTA
✅ Logo maker - KYAUTA
Duk a wayar ka!
#HausaTech #Canva

EBOOK
Yadda Zaka Samu Kudi Ko sleeping kake.
Yadda Zaka Fara :
✓• Zaɓi Topic Da Mutane Suke Son Koyo
✓��� Rubuta Pages 20-30
✓• Siyar a Selar ko Gumroad
✓• Share link a social media
Matashi a Abuja yana samun ₦30k-₦80k/month! 💰
#HausaTech #DigitalProducts

Kasan Wannan 👂👂👂
👇👇👇
AI ba zai karɓi aikin ka ba.
Amma mutumin da ya koyi AI ZAI karɓi aikin ka!
Fara yau. Kar ka jira. 🚀
#HausaTech #AI
Apps 5 da za su canza rayuwar ka a 2026 👇🧵
• Google Drive - Store duk documents naka online. Ba za ka rasa komai ba!
• Notion - Tsara rayuwar ka, business naka, goals naka.
Wanne kake amfani da shi? Comment below! 👇
#HausaTech
Apps 5 da za su canza rayuwar ka a 2026 👇🧵
#HausaTech #TipsAndTricks
• ChatGPT - AI da zai iya rubuta CV naka, emails naka, business plan naka. KYAUTA!
• Canva - Design logos, posters, flyers, Da Sauran Su.

Making Money
Matashi a Kano yana samun ₦50k a wata.
Yana amfani da wayar hannu kawai.
Babu office. Babu oga.
Sirrin sa? Data entry a Fiverr.
Za ka koyi? Comment "YES" 👇
#HausaTech #Freelancing

Wayar hannun ka na iya zama ATM naka.
Apps 3 da kake bukata:
• Palmpay
• Opay
• Moniepoint
Fara yau. Kar ka jira gobe. 💰
#HausaTech #MakingMoney
A new month means new opportunities.
The TIME to change your financial situation is today. Stop waiting for the perfect equipment. Your smartphone is a powerful tool.
Are you ready to START your digital journey?
Comment "Ready"!
#DigitalSkillsNG #NoLaptopNoProblem #HausaTech

Let us have some real talk this night.
Making money online takes patience.
To make it from ₦5k to ₦150k did not happen overnight. It took late nights and constant learning.
What is one STRUGGLE you face when finding clients?
#OnlineIncome #HausaTech #NoLaptopNoProblem

Last Seen Hashtags on Sotwe
anxiouspanda filter:videos
Seen from United States
anxiouspanda() +filter:native_video
Seen from United States
taxcredits
Seen from United Kingdom
minichat
Seen from Turkey
wankchat
Seen from United States
sleep suck()+filter:native_video
Seen from Austria
anal mom's()
Seen from Turkey
Devine_Baseball
Seen from Indonesia
anxiouspanda()************************ filter:videos
Seen from Germany
GODKnowseverything
Seen from United States
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.7M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.9M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.6M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.9M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.2M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.4M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
90.1M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
84M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.5M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.5M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.9M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.5M followers

Bill Gates 
@billgates
65.2M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63.1M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.3M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.7M followers






