Top Tweets for #SarkinKano
HAPPY BIRTHDAY MAI MARTABA! ππ₯
Sarkin Kano na gaskiya ya fito!
Alfarma, girma, daraja duk a jikinsa.
Allah ya kara maka shekaru masu albarka.
Makiya su karye! Rika Har Mahadi!
#SarkinKano #AminuAdoBayero
Celebrating His Highness @ 65
Happy Birthday Your Highness Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Sarkin Kano
Allah Ya Taimaki Sarki
Allah Ya Karawa Sarki Lafiya
Allah Ya Karya Makiyan Sarki
Allah Ya Karawa Sarki Nasara
Rika Har Mahadi
12 Years of Enlightened Leadership: Celebrating His Royal Highness, Khalifa Muhammad Sanusi II, PhD, CON β Emir of Kano.
Allah hokkou djamou et djoutal baldΓ© Barkama ππ
#SarkinKano #MuhammaduSanusiII #KanoEmirate #12YearsOfService #LeadershipWithPurpose

@_mai_daraja Kadai rabawa kanka hankali.
Idan baka san waye #SarkinKano ba,me yayi zafi,tambayi #Kanawa mana,ko wadanda ke zaune #Kano?
@bbchausa Tsohon #SarkinKano dai.
Ku @bbchausa sana'arku Narragansett kawunan mutane, don farantawa iyayen gidanku,dake #London.
Kowa yasan @HrhBayero ne #SarkinKano, domin shi mutanen #Kano suka yiwa bayi'at. Amma tunda aikinku haddasa fitina,ba shine ba a wurinku.
Ta #Allah,ba taku ba.
Wallahi, my love for His Highness Khalifa Muhammadu Sanusi II is beyond words.
A symbol of truth, wisdom, and dignity.
A voice for justice.
A heart for the people.
A mind for the future.
May Allah protect, guide, and elevate him always.
#KhalifaSanusi #SarkinKano #SunusiLamido
#SarkinKano mu mai albarka

Sako daga #Kwamanda Masarautar #Kano, @KwankwasoRM, @Kyusufabba da duk wani dan #Kwankwasiyya da bai jiba, yanzu yaji,ya kuma isarwa wadda bai ji ba.
Wannan rigimar yanzu aka fara.
Babu gudu,babu ja da baya.
In sha #Allah @HrhBayero ne #SarkinKano.
Sunci kudin #SLS a banza.

Sako daga #Kwamanda Masarautar #Kano, @KwankwasoRM, @Kyusufabba da duk wani dan #Kwankwasiyya da bai jiba, yanzu yaji,ya kuma isarwa wadda bai ji ba.
Wannan rigimar yanzu aka fara.
Babu gudu,babu ja da baya.
In sha #Allah @HrhBayero ne #SarkinKano.
Sunci kudin #SLS a banza.
@Miniko_jnr Komai a rayuwa, lokacine.
#SLS yayi #SarkinKano, kafin @HrhBayero.
Yanzu kumafa?
Duk da ya biya makudden kudade,#SLS yaki naduwa, @HrhBayero yaki ciruwa.
Tauraron wa yake haskawa?
Kaine SARKI.
Kaine GWAMNA.
Kaine DABO..
ALLAH Ya Karawa Sarki Lafiyah ππ @HrhBayero #SarkinKano

Idan akwai wanda ya isa yazo yace baza ayi wannan ginin ba, kuma bama bukatar sahalewa daga hukumar tsara birane ehe.
@RakaFatima Sarautar #SLS ta #SarkinKano, Sarautar #Kwankwasiyya ce, bata al'ummar #Kano ba.
Ga mutanen #Kano, @HrhBayero ne #SarkinKano na usuli, na hakika kuma na jama'a.
@KwankwasoRM yayi tsararo ya kakabawa mutanen #Kano Sarki.
@Kyusufabba @AhmedIYakasai
Parenting is not just for everybody, in the other hands some children are kids in the flesh but aged in the head.
#kano #sarkinkano @AbbaM_Abiyos @Waspapping_ @redcap_blondie @renoomokri #tinibu
As widely predicted, it looks like #SLS is riding back into the saddle as #SarkinKano & Kano will return to being a single state Emirate with the dismantling of #Gandollar's multiple emirates.
https://t.co/dcHBOXkcfF
@jrnaib2 Ameen
Wacce dariya makiya zasu yiwa garin da #Allah,swt Ya tarfawa Nono?@HrhBayero yayi #SarkinKano,ya gaji #AdoBayero, da #AbdullahiBayero.#Kanawa sun so shi,#Nageria ta aminta dashi,#Duniya ta girmamashi. Rige-rige ake a bashi mukami,taro baya kammala,sai yazo. Me kuma ya rage?
"Duniya budurwar wawa" Idan Alkhairi ka aikata yau kagani idan akasin hakane yau kagani, Da yardar Allah Saika durkusa a gaban MS a wulakance #sunusilamidosunusi #muhammadsunusi #sarkinkano


Allah yaja zamanin Sarki β
Allah ya kara wa Sarki lafiya da Imani. @HrhBayero
#2yearsonthethrone #2yearsanniversary #SarkinKano

Jinjina tamasamman daga Mai Martaba Tsohon #SarkinKano SanusiII, da yabawa @GovUmarGanduje akan matakin daya dauka akan kare Martabar Addinin Musulunci, da kuma jayo hankalin Al'ummar Kano da yabawa Malamai a kan kokarin da sukayi don kare martabar Addinin Musulunci, βοΈπ½ @Aamzaria
EXTRA: The Emir of Kano, His Highness, Alhaji Aminu Ado Bayero says he loves to call the pressmen βmy brothers and sistersβ because he was once a journalist too. ππΏππΏ
#Kano
#Emir
#SarkinKano
Last Seen Hashtags on Sotwe
η΄ζι²ηΉ
Seen from United States
abuelarica
Ψ¬ΩΨ§Ψ¨
Seen from Argentina
ΠΠΈΠ·Π½Π΅ΡΠΎΠ±ΡΠ°Π·ΠΎΠ²Π°Π½ΠΈΠ΅
Seen from United States
ΰΈΰΈ₯ΰΈ΄ΰΈΰΉΰΈΰΉ
Seen from Thailand
virgin
Seen from United States
modatrans
Seen from Germany
ipcam
Seen from United States
SeksiΕΓ§ileri
Seen from Turkey
gatouz
Seen from Algeria
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.6M followers

Barack Obama 
@barackobama
119M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.2M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.8M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.2M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.4M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
89.9M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.8M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.3M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.2M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.2M followers

Bill Gates 
@billgates
65M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.3M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.7M followers




















