Top Tweets for #cigaba
Mutane da yawa suna neman sirrin samun nasara.
Ga sirrin:
Ka yi abin da ya kamata a yi ko da ba ka da sha'awa.
Hakan ake gina manyan nasarori.
#TechDaHausa #HausaTech #AI #Kasuwanci #Nasara #CiGaba #Hausa
Sau da yawa, damammaki suna ɓoye ne a cikin matsaloli. Ka horar da ƙwaƙwalwarka ta ga abin da wasu ba sa gani. 💡✨
#AhmadYareema #HausaMotivation #CiGaba #TunaniMaiKyau #Damammaki #Nasara

Aiki tuƙuru yana sa ka samu kuɗi, amma tsarin aiki yana sa kuɗi su ci gaba da shigowa. Ka fara da aiki, sannan ka gina tsari. 💡📈
#AhmadYareema #Kasuwanci #CiGaba #HausaMotivation #SuccessMindset #Entrepreneurship

Idan aiki kaɗai ne ke kawo arziki, da kowa ya zama mai kuɗi yanzu.
#HausaThread #CiGaba #Rayuwa #SuccessMindset #Arewa #Kasuwanci #Ilmi #MotivationalQuotes

“Rayuwa ba ta bukatar ka zama cikakke; tana bukatar ka kasance mai kokari kullum
Koda yau baka cimma duk abin da kake so ba, ka tuna cewa duk mataki da ka dauka yana kusa da nasara.
Kar ka tsaya—ci gaba da tafiya, domin nasara tana son masu hakuri.”
#DarasiNaRayuwa #CiGaba

Ghana has launched West Africa’s first private Fund of Funds (FoF), Ci Gaba, raising GHS 383 million of its GHS 1 billion target to support SMEs and local fund managers.
#CiGaba #GhanaNews #CitiFM #ChannelOneTV
Ghana has launched West Africa’s first private Fund of Funds (FoF), Ci Gaba, raising GHS 383 million of its GHS 1 billion target to support SMEs and local fund managers.
#CiGaba #GhanaNews #CitiFM #ChannelOneTV
🚀✨ Nasara Land & Technology (NLT) 🌍
Hadin kai na ƙasa da fasaha domin gina makoma mai haske. 💡🏞️
Domin zuba jari 👇
https://t.co/nGC7dc7wAm
@Nasara3695
@NasaraDigital
@maljafairi
#NasaraLandAndTech #Cigaba #Fasaha

🤝 Yi aiki a ƙungiya mai ƙarfafa hazaka da ci gaba
💡 Samu damar koyo da kirkira sabbin abubuwa
🌍 Haɗa kai da mutane daga sassa daban-daban na duniya
🚀 Gina ƙwarewa don makomar dijital
💰 Saka hannun jari yanzu 👇
https://t.co/NblLzLTgPO
#NasaraDigital #CiGaba #KirkireKirkire

spark conversations, and connect with brilliant minds.
Stay tuned — something inspiring is on the way!
#TEDxSamaru #TEDx2025 #IdeasWorthSpreading #Cigaba.
Ka Da Mu Yanke Kauna Da Nijeriya – Jonathan https://t.co/JUF1shDnfV #ManyanLabarai #CiGaba #Jonathan
Ranar ‘Yanci: Jihar Kano Ta Zama Madubin Dubawa A Kan Kyakkyawan Shugabanci – Gwamna Abba https://t.co/VbTw7t8cSG #ManyanLabarai #CiGaba #GwamnaAbbaGidagida
Sin Ta Kaddamar Da Gagarumin Bikin Ba Da Lambobin Yabo Na Kasar Sin https://t.co/3Y45J62owf #DagaBirninSin #BunkasaTattalinArziki #CiGaba
Xi Jinping Ya Taya Murnar Budewar Dandalin Mata Na SCO https://t.co/SUQwAuqPXa #DagaBirninSin #CiGaba #Duniya
Yusuf Tuggar: Hadin Gwiwar Sin Da Nijeriya Na Haifar Da Alfanu A Fannoni Da Dama https://t.co/6i8Evp7lh3 #DagaBirninSin #Aiki #CiGaba
Ministan Ma’adanai Ya Bukaci Masu Harkar Ma’adanai A Jihar Nasarawa Su Zauna Lafiya https://t.co/pmzJPeM2bB #LabaranKasuwanci #CiGaba #HakarMaadanai
Cinikayyar Waje Da Sayayya A Sin Na Bunkasa Bisa Daidaito https://t.co/MPffUQVKgx #DagaBirninSin #Bunkasa #CiGaba
Last Seen Hashtags on Sotwe
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.7M followers

Barack Obama 
@barackobama
119M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.5M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.9M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.2M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.4M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
90M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
84M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.5M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.4M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.9M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.4M followers

Bill Gates 
@billgates
65.2M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63.1M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.3M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.7M followers













