Top Tweets for #farko
@mrjamee01 Ba gaskiya ba ce. Nigeria Tax Act 2025 ta riga ta fara aiki daga Janairu 2026. Haraji na kudi progressive ne: 0% akan farkon ₦800,000, sauran matakai 15-23%, 25% kawai akan abin da ya wuce ₦50m. Ba flat 25% ga kowa ba. Ana tattara ta PAYE daga ma'aikata da self-assessment.
Allah ka sa karshen wannan makon ya fi farkonsa kyau Juma'a Mubarak 💫

@Hausa_Hub Wannan shine farkon wasan muje zuwa
Daga farko
The creator economy is moving beyond follower counts.
What matters now is knowing who can actually move attention into action.
A creator might have 20K followers and generate more meaningful results than an account with 500K. The difference is trust, audience fit, consistency, and the ability to communicate a product naturally.
That is why I find @swaymarkapp interesting.
The real opportunity is creating better infrastructure for the relationship between brands and creators.
Brands need more than impressive profiles. They need signals that help them understand who delivers, what kind of audience they influence, and whether previous campaigns produced meaningful outcomes.
Creators also need a better way to build reputation around their actual work.
When successful campaigns become part of a creator’s track record, reputation becomes more valuable than vanity metrics.
That creates a stronger feedback loop.
Good creators build proof.
Brands use that proof to make better decisions.
Better matches lead to stronger campaigns.
Strong campaigns create repeat opportunities.
Over time, the market becomes less dependent on guessing and more dependent on evidence.
That is the part of creator marketing I think is still underbuilt.
The winners won’t necessarily be the creators with the biggest audiences.
They’ll be the ones with the strongest signal.
And platforms like @swaymarkapp can play an important role in making that signal easier to discover, measure, and trust.
@BullssEyeFan EYE 🎯🐂
First on the Ansem Launchpad.
First to hit the mark. 🎯
BULLS'S EYE ba wai coin kawai ba ne — wannan shi ne farkon harbin bijimin. 🐂🔥
An fara da ƙarami, amma idon yana kan target.
Community na ƙara ƙarfi, chart yana magana, kuma labarin bull ɗin yanzu ne ya fara. 🚀
$
@eFootbalContext @mednasah_ Bomba gelmiş ama falso 84..
Diğer gelen kartlardan hiç bir farko yok maalesef.
wasu ba sa ganin ƙoƙarinka lokacin da kake gina wa. Ba sa taimaka maka, ba sa ƙarfafa ka, ba sa yi maka addu'a.
Amma ranar da wata matsala ta same ka, su ne na farko wajen magana, suka da yaɗa labarai.
Lokaci zai tabbatar wa kowa da ƙimar ƙoƙarinka.
$SUNUSI @theafricanbulll

Duk wata babbar nasara tana farawa ne da mataki farko tambayar ita ce: za ka kasance cikin masu kallon labari ne ko cikin masu rubuta shi?
Stay early.
Stay smart.
Stay with SUNUSI.
#sunusi #SolanaMeme
Ka daina kallon gefe yayin da tarihi kekokrin rubutu kansa
$SUNUSI na ci gaba da jan hankalin masu son sabbin damarmaki a w
eb3 al'umma na ƙaruwa, hangen nesa na ƙara bayyana, kuma masu shiga da wuri suna bibiyar tafiyar tun daga farko.
@SunusiMinjibir

@SeiHausa Takun farko kenan
🦊Top14 - Firefox Extensions using Pentesting / Bug Hunting
1. FoxyProxy Standard
Kayan aiki ne na proxy management yana maye gurbin Firefox proxy system gaba ɗaya. Pentester na amfani da shi don routing traffic ta Burp Suite.
2. Firefox Multi-Account Containers
Yana raba browsing ɗinka zuwa color-coded tabs masu zaman kansu. Pentester na amfani da shi don test access control bugs idan container ɗaya ya iya shiga inda ɗaya ba zai iya ba, akwai vulnerability.
3. PwnFox
Haɗin FoxyProxy + Containers a wuri ɗaya. Features:
- ✅ Single click BurpProxy
- ✅ Container Profiles
- ✅ Toolbox Injection
- ✅ Security Header Remover
4. HackTools
Extension mai cheat sheets da kayan aiki kamar:
- XSS Payloads
- Reverse Shells
- Encoding/Decoding tools
Duk a browser ɗinka kai tsaye! 🎯
5. Wappalyzer
Yana gano technologies da website ke amfani da su CMS, frameworks, server types. Farkon recon ne
## 6. Shodan
Yana nuna:
🌍 Country/City inda website ke hosted
- 👤 Wanda ke da IP
- 🔓 Open ports da services
7. DotGit
Yana duba idan *.git` folder ya exposed a website. Idan ya exposed, attacker zai iya download source code gaba ɗaya! ⚠️
8. Cookie-Editor
Yana baka damar create, edit, delete cookiescikin sauri. Useful don:
Session hijacking tests
Cookie manipulation
Authentication bypass testinh
9. Hackbar
Babban tool don manual testing:
✅ Load/Split/Execute URLs
✅ Custom Referrer, User-Agent, Cookie
✅ MD5, SHA1, SHA256 hashing
✅ Base64 Encoding/Decoding
✅ XSS da SQL testing
10. Hunter
Yana nemo email addresses daga kowane website da click ɗaya. Useful don OSINT da reconnaissance.
11. S3 Bucket List
Yana gano Amazon S3 Buckets yayin da kake browse. Misconfigured S3 buckets babban vulnerability ne
12. Modify Header Value
Yana baka damar add, modify, ko remove HTTP headers don kowane request. Useful don:
- Bypassing security controls
- Testing header-based vulnerabilities
Workflow Yadda Ake Amfani Da Su Tare
Recon → Wappalyzer + Shodan + Hunter
Proxy → FoxyProxy + PwnFox + Burp Suite
Testing → HackTools + Hackbar + Cookie-Editor
Discovery → DotGit + S3 Bucket List
Headers → Modify Header Value

Aptos Wallets
Petra ita ce wallet ta farko ta waya da ta hada Confidential APT a cikinta.
https://t.co/kmSITvedMe…
https://t.co/VObfL6DHXX
Confidential APT. Live on Aptos mainnet.
Petra — the first mobile wallet to integrate it. Now on Android and iOS 🟣
✅️.Da Ka Hada Lefen 1million Gwanda ka saye talotalo mata iyaye guda 10 30k kowace sun kama 300k keji idan bakada fili 150k mai hawa 4 wanda akalla zai dauki talotalo 4 kowane hawa,namijin talotalo 3 akalla 120k sun kama 570k kenan.
✅️.Ka Saye kayan hada abinci kazo na koya maka yadda ake hadawa akalla ka kashe 200k na abincin kudin koyon N10k sun kama N780k saura 220k sai ka saya mata kayan 200k kawai malam.
✅️.Idan Amarya Tazo kace mata wannan itace sanaar da zata yi nan ka samar mata akalla kowace macen talotalo zaka iya samun ta baka kwai 70 a shekara idan aka samu saar kiwo suka kyankyasa maka yaya 60 cikin 70 tabbas ka tashi gona.
✅️.Kyankyasar farko akalla yaya 12 zuwa 15 muke tsammani tana kyankyashewa ka raino su zuwa sati 2 idan kowace ta kyankyasa maka yaya 14 cikin 18 biyi su mutu zaka iya sayar da yan sati 2 a N5000 akalla ka samu 60k a kyankyasar farko idan ka samu matan kamar 5 cikin 10 suka kyankyasar farko zaka samu 300k lokaci daya.
____Note Wannan Hasashene zaka iya samun kasa da hakan ko sama da hakan kiwo aiki ne tukururu da jajircewa

Ya nos dormimos? O me vas a coger 💕

Idan Allah ya baka haihuwa, yaron ka na farko (ɗan farko)
1. Matsayinka na mahaifi, kayi iya ƙoƙarinka domin inganta rayuwarsa. Ka bashi ingantaccen ilimin boko, ilimin addini, kasuwanci, buga-buga, sannan kayi ƙoƙarin sanya ido domin sanin su waye abokaninsa.
Idan rayuwarsa tayi kyau, zai zamo tamkar madubi zuwaga sauran 'ya'yan ka. Zai zamo ƙarfin guiwa zuwaga sauran 'ya'yan ka masu tasowa.
2. Idan Allah ya jarrabeka da lalacewar tarbiyyarsa bayan kayi iya zarafinka, to ka koreshi daga gidanka. Kar ka barshi kana lallashinsa
Idan ka barshi acikin gidanka, zai lalata sauran yaran ka masu tasowa. Zai koyar dasu kangarewa da tijara
-----------------------------
Bahaushe yana cewa: duk inda akuyar gaba ta sha ruwa, to a cen akuyar baya ke sha.

GOBE TA ALLAH CE: Pantamiyya Muna Cikin Alkairi Dumu-Dumu
Shine ainahin list din da jiya aka yi zama da 'yan takarar Gwamnan jihar Gombe.
Yadda Maigidanmu Professor Isa Ali Pantami @ProfIsaPantami yake na farko a kan gaba, In Sha Allah a duniya da Lahira ma shine a kan gaba.

LABARAN MAKON APTOS
3 zuwa 10 ga Afrilu 2026
FASSARAWA:@Fateeydbt daga @AptosHausa
RUBUTAWA: @yarhuter
Bari mu duba abin da makon farko na watan Afrilu ya kawo mana a Aptos daga labarai da sabbin abubuwa daga @AptosCollective

🌐 Web Development
Web Development yana nufin ƙirƙira da gina websites ko web applications (kamar Facebook, Google, ko online shops).
🧠 A Sauƙaƙe
Ka yi tunanin:
Website kamar gida ne a intanet.
Web developer = wanda yake gina gidan
Yana tsara yadda yake kama (design)
Yana sa ya yi aiki (functionality)
📂 Nau’ikan Web Development
1️⃣ Frontend Development
👉 Bangaren da mutane suke gani
Buttons
Colors
Layout
Animations
Ana amfani da:
HTML
CSS
JavaScript
2️⃣ Backend Development
👉 Bangaren da ke bayan fage
Database
Server
Logic
Ana amfani da:
Python
PHP
Node.js
Java
3️⃣ Full Stack Development
👉 Mutum da yake yin frontend + backend
🛠 Abubuwan da ake amfani da su
HTML – gina structure
CSS – ƙawata shafi
JavaScript – sa shafi ya yi aiki
Database – ajiye bayanai
Server gudanar da website
🎯 Me yasa Web Development yake da muhimmanci?
Gina websites
Gina apps
Online business
Freelancing da samun kuɗi
🔐 A Cyber Security
Web development yana da alaƙa da tsaro saboda:
Bugs kamar XSS na faruwa a websites
Developers sukan gyara vulnerabilities
Tsaro yana da muhimmanci a kowane website
🚀 Idan kana son farawa
Mataki na farko:
1️⃣ Koyi HTML
2️⃣ Koyi CSS
3️⃣ Koyi JavaScript
4️⃣ Yi projects
5️⃣ Ka koyi basics na security

Hanyoyin gane da kauce wa scammers a 2026 domin ka kare kanka da wasu. 👇
🛡️ Anti-Scammer Tips (2026)
1️⃣ Guji sakonnin gaggawa
Idan aka ce:
> “Ka yi sauri yanzu ko zaka rasa kuɗi/account ɗinka!”
👉 Wannan alama ce ta damfara. Ka tsaya ka bincika.
2️⃣ Ka duba link kafin ka danna
Duba URL sosai
Guji short links marasa tabbas
Kada ka shiga login ta link daga SMS/email
3️⃣ Kada ka bayar da sirri
❌ OTP
❌ PIN
❌ Password
❌ Private key (crypto)
👉 Babu wani kamfani na gaskiya da zai tambaye ka waɗannan.
4️⃣ Ka tabbatar da source
Idan wani ya ce daga banki ko kamfani:
Ka kira official number
Ka shiga official app/website da kanka
5️⃣ Ka yi hankali da crypto scams
“Double your money” = scam
Fake airdrops = scam
Wallet poisoning = scam
👉 Kullum ka double-check address kafin ka tura crypto
6️⃣ Ka lura da fake apps & websites
Sauke apps daga official store kawai
Duba reviews da developer name
7️⃣ Ka yi amfani da tsaro mai ƙarfi
✔ 2FA (two-factor authentication)
✔ Strong password
✔ Password manager
8️⃣ Ka kula da social media scams
Fake giveaways
Impersonation accounts
Romance scams
👉 Kada ka yarda da wanda baka sani ba cikin sauƙi.
🚨 Alamu na Scammer
Yana matsa maka ka yi gaggawa
Yana bada offer mai yawa sosai
Yana neman sirri
Yana amfani da fake identity
🎯 Kammalawa
👉 Ka tuna:
Idan abu ya yi kyau fiye da kima, yawanci scam ne.
Last Seen Hashtags on Sotwe
Trends for you
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
239.8M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.6M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.3M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.7M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
106.9M followers

Rihanna 
@rihanna
98.6M followers

NASA 
@nasa
92.1M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.7M followers

KATY PERRY 
@katyperry
89.9M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.9M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.4M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.3M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.6M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.3M followers

Bill Gates 
@billgates
65.1M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.1M followers

CNN 
@cnn
61.7M followers

X 
@x
60.6M followers



















