Top Tweets for #hausacommunity
🚀 Ina kira ga dukkan Hausawa!
Kana sha'awar AI, Web3 da fasahar zamani? Ka nemi shiga shirin Sible Ambassador Program!
Mu kai muryar Hausawa duniya. Mu nuna cewa muna da gudummawar da za mu bayar a duniyar AI da Web3 🌍
Muryarka tana da muhimmanci!
#Sible #HausaCommunity #AI
Hausa hup abokin rayuwa
Inda tattaunawa ke haɗa al'umma, ilimi da ci gaban harshen Hausa. 💚💛
Hausa Hub – Da Zuciya!
#HausaHub #HausaCommunity #DaZuciya

you can join me here in less than an hour 🔥
@ackinackichain #ackinacki #web3game #hausacommunity
https://t.co/zQhUHIJckT
She thought her neighbor was JOKING. Then she got sick again. What happened next changed everything.
Don’t wait until sickness teaches you the value of health insurance.
07000000697
Send us a DM to enroll.
#HealthIsWealth
#HausaCommunity
#ProtectYourHealth
Karin AMA ɗaya kafin shekarar ta ƙare.
Abubuwan da @vana ta gina a wannan shekarar, da kuma inda ta nufa nan gaba, tare da Shugaban Tallace Tallacen VANA.
Fatan zamu hade a → https://t.co/0HJfySXddG Domin Jin wannan tattaunawar.
#Africa #HausaCommunity #HausaTwitter

9/9
Wannan faɗaɗawar ne kawai
Shardeum na gina makomar da kowa zai iya deploy, yin mu’amala & scaling ba tare da wahala ba.
Mu gina ecosystem ɗin dApps na India tare, mu kuma sa Web3 ya zama abin da kowa zai iya samu 💪
#ShardeumAmbassador
#BringIndiaOnchain
#Hausacommunity
#HausaCommunity
GM everyone Start your day with purpose and passion. The future of Web3 is bright — be a part of the change, empower your community, and lead with knowledge.
Let’s build together.
#Blockchain #Web3 #HausaCommunity


Dabarun ita ce taswirar ku. Aiki shine tafiya. Kowane mataki yana kawo ku kusa da burin ku. Nemo alkiblarku. 🗺 https://t.co/bTHnrFnbHF #SuccessMap #Dabarun #ZubaJari #OMDB #Hausacommunity

Katana shine sabon blockchain na Layer 2 wanda ya zo daga Polygon don kawo sauƙi ga DeFi. Yana bada saurin aiwatarwa da tsada mai rahusa, tare da haɗin kai na protocols daban-daban don bunkasa likiditi da kudaden shiga.
#KatanaNetwork #DeFi
#Blockchain #Hausacommunity

@zayyancrypto @auwalkhan104 @Arewaqueen11 @Fatimabadam @Uniqueofweb3 Blockchain + AI = Tsaro + Hankali + Sauri
Makomar fasaha kenan.
#blockchain #BlockchainAI #TechForGood #Hausacommunity
Blockchain da AI sun zama ginshiƙai masu muhimmanci wajen kawo sauyi a duniya ta fasaha. Haɗuwar su tana ƙara inganta tsaro, gaskiya, da saurin aiki a ayyuka da dama, daga kuɗi, lafiya, zuwa samar da bayanai.
👇 Karin byni
#blockchain #BlockchainAI #TechForGood #Hausacommunity

Ku san da wannan.
Daga yau kwana nanna, za mu mai da hankali sosai kan wasu blockchain projects da ke amfani da AI wajen gina ecosystem nasu. suna kawo sabbin hanyoyi na AI on-chain, smart contracts masu wayo, da decentralized AI platforms. 👇
#BlockchainAI #HausaCommunity

Hello 👋
Hausa Community
Blockchain na kawo sauyi mai girma a yadda ake gudanar da hada-hada da adana bayanai.
Sabbin hanyoyin adana bayanai a girgije suna amfani da fasahar blockchain don raba bayanai cikin sassa da aka ɓoye,
👇
#Blockchain #CryptoEducation #Hausacommunity

Gm my Legends Remember.
Blockchain da crypto na cike da damar girma.
Ci gaba da himma, sha'awa da haɗa kai da wannan ƙungiyar. Kowace rana sabuwar dama ce.
#GM #Hausacommunity

@Uthaimeen_X @treegens @Treeegens @JimiCohen @songofom @MLBinWA 🌞🌳 GM Treegens Hausa Fam!
🌱 Daga asalin bishiya guda, muka zama daji mai cike da alheri 🌍💚
🔥 Bari yau mu ƙara tushe, mu ƙara ƙarfi!
#Treegens #HausaCommunity 🌲✨
Wannan shine sabon Account din Oga @SunusiMinjivir kuyi following domin cigaba da samun ilimin da aka saba bayarwa
Kuyi Retweeting domin wasu suma su gani
#HausaCommunity @River4fun #KOLs
My old account @SunusiMinjibir was hacked. This is my new account. The journey continues, challenges won’t stop us.
X Premium (1-year) already applied for this new account & it’s under review.
Thank you all for your support. Let’s keep building. Non-stop!

My Dear Hausa Pple.
Mun Riga Mun Aika Da Bukata Don Shigar da Al'ummarmu a Online+
Ina farin cikin sanar da ku cewa na riga na cike kuma na tura fom din neman shigar da al'ummar mu ta Hausa a cikin dandalin Online+, zuwa ga @ice_blockchain.
#HausaCommunity #OnlinePlus

How do you react to the promise of massive votes by #HausaCommunity for the governer of Lagos State seeking reversal after the governor declared #OkadaBan in some areas of Lagos state?
#MorningDigest W @ayeniadu & @mautin777 is still live.
#Jointheconversation
#MorningDigest
Last Seen Hashtags on Sotwe
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
240.5M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.7M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.4M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.8M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.2M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
90M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.9M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.5M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.4M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.7M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.3M followers

Bill Gates 
@billgates
65.2M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.1M followers

CNN 
@cnn
61.7M followers

X 
@x
60.6M followers


















