Top Tweets for #khammenei
【7/10】イランの殉教したハーメネイー最高指導者(アーヤトッラー・セイエド・アリー・ホセイニー・ハーメネイー師)とご家族3名がマシュハドのイマーム・レザー廟に埋葬されました。
#イラン文化遺産 #ペルシャ #イラン学 #イラン文化 #日イラン #日イラン友好
#khammenei #standwithiran

✉️ Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na cikar shekara biyu da shahadar Shahid Ra'isi da tunawa da shahidan hidima
#Iran #Khammenei #MujtabaKhamenei #Raisi

📢 ��Bugun Zuciyar Gwagwarmaya da Ya Tsallaka Iyakoki”
🎥 Bidiyon da ke nuna haɗin kai da alaƙar ƙasashen da ke cikin tafarkin gwagwarmaya da juna.
#Iran #Khammenei #MujtabaKhamenei
Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci dangane da ranar girmama harshen Farisanci da tunawa da Hakim Abulqasim Ferdowsi
#Iran #Khammenei #Persian

su ci gaba da tafiya cikin ƙarfi da ƙwarin gwiwa a sauran matakan har zuwa cikakkiyar nasara.
#Iran #Khammenei #Persian
2/2
Wannan tsayin daka na jarumta a gaban farmakin shaiɗanun Duniya ya ƙara shirya al’ummar Iran wajen tunkarar farmakin harshe da al’adu, domin ta hanyar ƙirƙire-ƙirƙiren masu fafutukar al’adu wajen samar da kariyar harshe,
#Iran #Khammenei #Persian
1/2
Tsayin daka na jarumta da nasara mai cike da alfahari a gaban farmakin azzalumai da shaiɗanun Duniya, ya ƙara shirya al’ummar Iran wajen yin fito-na-fito da salon rayuwar Amurka.
#Iran #Khammenei #Persian
alƙalami da harshe da fasaha su rubuta tarihin wannan gagarumin farkawar al’umma domin ya dawwama a tarihi.
#Iran #Khammenei #Persian
Wannan hamasa na fitowa, kare ƙasa da nasarar al’ummar Iran tana ɗora babban nauyi a wuyan malaman al’adu da fasaha, domin su tashi kamar yadda Ferdowsi ya tashi, su sa aikin fasaha ya ci gaba da tafiya a layi ɗaya da farkawar al’umma; su haɗa tunani,
#Iran #Khammenei #Persian
Al’ummar Iran a yaƙin kare ƙasa na baya-bayan nan [a gaban farmakin Amurka da gwamnatin sahyonawa] sun tabbatar da cewa labaran jarumtaka na almara da Ferdowsi ya rubuta, haƙiƙanin rayuwarsu ne da kuma halayensu na jarumta.
#Iran #Khammenei #Persian
Harshen Farisanci da adabinsa na ɗaya daga cikin manyan ginshiƙai wajen yaɗa al’adu da wayewa mai ɗimbin albarka na Iran ta Musulunci a faɗin Duniya.
#Iran #Khammenei #Persian
Nan da ƴan mintoci kaɗan masu zuwa, za a wallafa saƙon mai girma Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i, jagoran juyin juya halin Musulunci, dangane da ranar girmama harshen Farisanci da kuma tunawa da babban malami Hakim Abulqasim Ferdowsi.
#Iran #Khammenei #Persian

“Yau, wannan farkawar mai ban mamaki ta al’ummar Iran ba ta tsaya ga dubban miliyoyin masu sadaukar da rayukansu wajen yaƙi da yahudawan sahyoniya da kuma Amurka mai zubar da jini kaɗai ba. ”
#Iran #Khammenei
🎦Muna da maƙwabta guda goma sha biyar — ko ta ƙasa ko ta ruwa — kuma a ko da yaushe muna son mu kasance da kyakkyawar hulɗa da zai amfane mu duka, kuma har yanzu haka muke.
...
Ina ba da shawara su gaggauta rufe waɗannan sansanoni...
#Persian_Gulf #Tekun_Fasha #Iran #Khammenei
🎦“Baƙin haure waɗanda suka zo daga nisan dubban kilomitoci,suna kwadayi tare da haddasa rikici a Tekun Fasha, ba su da wani muhalli a cikinsa fashe (nitsewa) a cikin zurfin ruwansa."
✍️ Ayatullah Mujtaba Khamene'i
🗓️ 30.04.2026
#Persian_Gulf #Tekun_Fasha #Iran #Khammenei

📽️ Kara Kusanci da Allah
▶️‘Ya’ya mata na Iran suna ba da labarin bikin isan su shekarun taklifi
🕌’Ya’ya mata Musulmai suna kaiwa shekaru tara, wanda a Musulunci ake kira “shekarun taklifi”; wato farkon aiwatar da wajibai na addini.
#Iran #Khammenei #Muslim
🎦“Ba shakka ba za mu kyale masu cin zarafi da laifuffuka waɗanda suka kawo hari ƙasarmu ba. Lallai za mu nemi diyya kan dukkan asarar da aka jawo, da kuma diyyar jinin shahidai da waɗanda suka jikkata a wannan yaƙi. ”
#Iran #Mojtaba_Khamenei #Khammenei
📽️“Sojoji … kafada da kafada tare da sauran mayaƙan rundunonin soji, sun fafata da rundunoni biyu da ke jagorantar kafirci da girman kai, suna gwabzawa da su kai tsaye, tare da bayyana rauni da wulakanta su a idon Duniya.”
#Iran #Mojtaba_Khamenei #Khammenei
📽️✍️Rundunar jarumai ta sojojin ruwan Iran a shirye take ta sa maƙiya su dandani ɗacin sabbin kayen da za su sha.
✒️Imam Sayyid Mujtaba Khamene'i
🗓️18 ga Afrilu 2026
#Iran #Mojtaba_Khamenei #Khammenei
Last Seen Hashtags on Sotwe
ควยพม่า
Seen from Thailand
messychurch
Seen from United Kingdom
suce #tana
Seen from France
طَش
Seen from Italy
CaughtOnCamera
Seen from Canada
Yatra
Seen from Brazil
snapchat()filter:videos
Seen from United States
mhaadmissions
Seen from Brazil
pisspup
Seen from United Kingdom
omegle(*****)*****+ filter:videos
Seen from Australia
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.7M followers

Barack Obama 
@barackobama
119M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.6M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.9M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.2M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.4M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
90.1M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
84M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.5M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.5M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.9M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.5M followers

Bill Gates 
@billgates
65.2M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63.1M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.3M followers

CNN 
@cnn
61.8M followers

X 
@x
60.7M followers




